Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da nada Malam Aminu Ibrahim Daurawa a matsayin Kwamanda hukumar Hisba ta jiha. Alfijir Labarai ta …
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da nada Malam Aminu Ibrahim Daurawa a matsayin Kwamanda hukumar Hisba ta jiha. Alfijir Labarai ta …
Hukumar karɓar korafe-korafe da hana cin hanci da rashawa ta jihar kano karkashin jagorancin Barr. Muhuyi Magaji Rimin Gado ta kwato wasu motocin kwashe shara …
Gwamnatin Kano zata sake gina ginin da ta rushe a shataletalen kofar gidan gwamnatin jihar Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf …
Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sake turawa majalisar dokokin jihar Kano sunayen mutane 19, da yake son na dawa kwamishinoni …
Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan jihar Kano ya amince da nadin kwamitin riko na kungiyar Kano Pillars (Masu Gida). Sanusi Bature Dawakin Tofa Babban Sakataren …
Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Mai Girma Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da sabbin nade nadw kamar haka: Sanarwar da babban sakataren …
Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Kano ya amince da naɗin Ibrahim Garba Shuaibu A Matsayin Sakataren yaɗa Labarai na mataimakin Gwamna Mai Girma Kwamared …
Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan jihar Kano ya sanar da nadin shugaban hukumar tattara haraji ta jihar Kano Sani Abdulƙadir Dambo, Sannan ya kuma nada …
Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da Mai riƙon Shugabancin Hukumar Lura da Makarantun Sakandire ta jihar KSSMB Malam Ado Tumfafi. Da …
Alfijir Labarai ta rawaito Sanusi Bature Dawakin Tofa Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kano H.E. Alhaji Abba Kabir Yusuf ya karyata cewar zasu …
Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar kano a ci gaba da rushe-rushen inda tace an gina ba bisa ka’ida ba, gwamnatin ta rushe shatale-talen dake …
Alfijir Labarai ta rawaito kungiyar tsofaffin daliban makarantar GSS Goron Dutse ta yabawa gwambatin Kano bisa matakin da ta dauka na rushe shagunan da gine-ginen …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda Gwamnatin jihar Kano ta ci gaba da rushe gine-ginen da ke cikin filin Masallacin Idi na Ƙofar Mata. Motocin Rusau …
Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta cigaba da rushe gine-ginen da akai ba bisa ka’ida ba. An rushe gine-ginen da ke filin wasa …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin ci gaba da rusa gine-ginen da take yi, wanda tun farko gwamnatin da ta gabata ta …
Alfijr ta rawaito gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da sake nada jami’an riko da za su gudanar da jigilar maniyyata aikin hajjin …
Alfijr ta rawaito Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya ba da umarnin. nan take rushe gine-ginen da ba bisa ka’ida ba da aka …
Alfijr ta rawaito yau Lahadi gwamnan jihar Kano mai barin gado, Dr. Abdullahi Umar Ganduje zai mika ayyukan jihar a hukumance ga zababben gwamnan, Engr. …
Alfijr ta rawaito Hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da farashin jigilar maniyyata aikin hajjin 2023 zuwa kasar Saudiyya. Shugaban Hukumar NAHCON, Zikrullah Hassan, …