Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Ibtila i

Ibtila i, Labarai

Gobarar Man Fetur Ta Hallaka Mutum 34 Wasu 20 Sun Jikkata

Posted onSeptember 24, 2023September 24, 2023

A kalla mutum 34 sun rasa rayukansu yayin da aka samu tashin wutar gobara a wani wajen ma’ajiyar Mai a Jamhuriyyar Benin yayin da wasu …

Ibtila i, Labarai

Ibtila’i Mawaki Rarara Yayi Mummunan Hatsarin Mota

Posted onSeptember 22, 2023September 22, 2023

Fitaccen Mawakin Siyasa nan Dauda Kahutu Rarara, ya yi wani mummunan hatsarin Mota a hanyarsa ta zuwa filin jirgin sama Hakan na kunshe ne cikin …

Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Jirgin Sama Ya Kama Da Wuta Yayin Da Gwamna da Mukarrabansa Ke Ciki

Posted onSeptember 17, 2023September 17, 2023

Gwamna Adeleke na jihar Osun da mukarrabansa sun tsallake rijiya da baya a wani hatsarin jirgin sama bayan jirgin da suka shiga, ya kama wuta …

Ibtila i, Labarai

An Sake Daka Wawa Kan Motoci 3 Dauke Da Shinkafar Da Za A Raba Tallafi

Posted onSeptember 11, 2023September 11, 2023

Bata-garin sun rika jejjefa wa jama’a shinkafar har sai da motocin suka kare Alfijir Labarai ta rawaito asu bata-gari sun daka wawa a kan wasu …

Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! An Harbi Mutane Biyu A Wajen Rabon Kayan Abincin A Garin Rijau

Posted onSeptember 10, 2023September 10, 2023

Lamarin ya afku ne a Mazaɓan Sale Mai Agogo dake Rijau Central Ward a jihar Neja. Alfijir Labarai ta rawaito lamarin ya faru ne da …

Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! girgizar kasa ta kashe fiye da mutum 1000 a Morocco

Posted onSeptember 9, 2023September 9, 2023

Girigizar kasar ta kuma lalata gine-gine yayin da mutane suka rika tserewa daga gidajensu cikin firgici. Alfijir Labarai ta rawaito akalla mutum 1,037 ne suka …

Ibtila i, Labarai

Mutane 17 sun bace yayin da kwale-kwalen ke dauke da mutane 23 ya kife a Adamawa

Posted onSeptember 8, 2023September 8, 2023

Har yanzu ba a tantance mutane 17 ba bayan da jirgin ruwan dauke da mutane 23 ya kife a jihar Adamawa. Alfijir Labarai ta rawaito …

Ibtila i, Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji unAllah Ya Yiwa Sheikh Malam Geru Argungu Rasuwa

Posted onSeptember 6, 2023September 6, 2023

Allah ya yi wa fitaccen Malamin Islama a Nijeriya, Sheikh Geru Argungu, rasuwa a Asibitin Birnin Kebbi a yau Laraba 06, ga watan Satumba 2023. …

Ibtila i, Labarai

Ƙilu Ta Ja Bau: Wata mahaifiya ta wanke danta da tafasasshen ruwan zafi

Posted onSeptember 4, 2023September 4, 2023

Hakan na zuwa ne lokacin da matar ta ga yaron a dakinsa tare da budurwarsa Alfijir Labarai ta rawaito wata uwar mai suna, Maryam Zakari, …

Ibtila i, Labarai

Yunwa Tayi Ajalin Wani Dalibin Makarantar Koyon Aikin Yan Sanda A Kano

Posted onSeptember 4, 2023September 4, 2023

Ya ce tun da sabon kwamandan ya hau ofis, suna ba mu abinci mara kyau da rashin wadataccen abinci Alfijir Labarai ta rawaito wani dalibi …

Ibtila i, Labarai

Mutane 2, Sun Mutu 56 Suka Jikkata A Wata Mummunar Fashewar Iskar Gas

Posted onAugust 27, 2023August 27, 2023

Galibin wadanda suka jikkata ‘yan kwana-kwana ne da suka garzaya tashar domin kashe gobarar daga fashewar farko kafin ta biyun ta faru. Alfijir Labarai ta …

Ibtila i, Labarai

Wata Ƴar Sanda Ta Harbe Kanta Da Kanta Har Lahira

Posted onAugust 26, 2023August 26, 2023

A ranar Juma’a ne wata yar sanda ta harbe kanta har lahira a ofishin ‘yan sanda na Kiandutu da ke Thika. Alfijir Labarai ta rawaito …

Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Mutane Sun Mutu A Wani Rugujewar Gini A Abuja

Posted onAugust 24, 2023August 24, 2023

Rahotanni daga Abuja, babban birnin Nijeriya na cewa mutane da dama sun mutu sakamakon ruftawar wani gini yayin da ake shatata ruwan sama ranar Laraba …

Ibtila i, Labarai

Wata Mata Ta Kashe Dan Kishiyarta Kwana 4 Da Haihuwarsa

Posted onAugust 22, 2023August 22, 2023

Wata mata mai suna Furera Abubakar, ta kashe jaririn da kishiyarta ta haifa mai kwana hudu a kauyen Bantu da ke Karamar Hukumar Ningi a …

Ibtila i, Labarai

Ƴan Jarida Mawallafa Labarai A Intanet Sun Yi Alhinin Rasuwar Ɗan Uwansu Na Jaridar Leadership

Posted onAugust 19, 2023August 19, 2023

Shugaban riko na kungiyar yanjarida mawallafa Labarai ta yanar gizo Abdullateef Abubakar Jos ya mika ta’aziyya ga iyalan marigayi Abdullahi Yakubu, wakilin jaridar Leadership na …

Ibtila i, Labarai

Mali Da Burkina Faso Sun Aikewa Nijar Jiragen Yaki

Posted onAugust 19, 2023August 19, 2023

A kokarin da aminan kasar Nijar suka yi na alkawarin da suka daukar mata na shigar mata wajen kare kanta daga shirin yakin da kungiyar …

Ibtila i, Labarai

Tsadar Rayuwa Ta Sanya Ana Zargin Wani Magidanci Ya Rataye Kansa

Posted onAugust 18, 2023August 18, 2023

Wani magidanci mai suna Samaila Ilu mai shekaru 35 ya rataye kansa har lahira, sakamakon mawuyacin halin da yake ciki a jihar Jigawa. Alfijir Labarai …

Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Kwale-Kwale Ya Kife Da Mutum 300 A Tsakiyar Kogin

Posted onAugust 16, 2023August 16, 2023

Wani kwale-kwale da ke dauke da fasinjoji 300 ya karye a tsakiyar ruwa sannan ya kife da su ayammacin  Jamhuriyar  Dimokuradiyyar Kwango. Alfijir Labarai ta rawaito Mutum 18 …

Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Helikwaftan Rundunar Sojin Nijeriya Ya Yi Hatsari

Posted onAugust 14, 2023August 14, 2023

Helikwaftan yana kan hanyarsa ta tafiya Kaduna ne bayan da ya bar Makarantar Firamare ta Zungeru. Hoto: Nigerian Airforce Alfijir Labarai ta rawaito Wani jirgi …

Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Ruwan Sama Ya Karya Gadar Da Ta Hada Bauchi Da Gombe

Posted onAugust 14, 2023August 14, 2023

Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed ya yi alkawarin bayar da duk tallafin da ake bukata domin a gyara gadar da ta karye a hanyar da …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 6 … 10 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab