Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Ibtila i

Ibtila i, Labarai

Yawan Sharara Masa Mari Ya Sanya Magidanci Neman Kotu Ta Raba Aurensa Da Matarsa

Posted onAugust 13, 2023August 13, 2023

Marin da matata ke yawan sharara min ne ya sa nake son kotu ta raba aurenmu inji wani miji da ya maka matarsa kotu saboda …

Ibtila i, Labarai

Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji un! Masallata Sun Rasa Rayukansu A Masallacin Fadar Zazzau

Posted onAugust 11, 2023August 11, 2023

Wasu Masallata sun rasa rayukansu ta dalilin ruftawar wane sashe na ginin Babban Masallacin Kofar Fadar Sarkin Zazzau dake Zaria a yayin da suke gabatar …

Ibtila i, Labarai

Wata Sabuwa! Farashin Gas A Nijeriya Zai Kara Tashi A Mako Mai Zuwa

Posted onAugust 10, 2023August 10, 2023

Bayan Ibtila’in tsadar man fetur da ya saka al’umma a gaba, jama’a suka koma yin amfani da iskar gas, kamar yadda ‘yan kasuwa suka nuna …

Ibtila i, Labarai

Bokan Da Aka Sace Ya Fadi Dalilin Kin Ɓacewa Lokacin Da Aka Zo Kama Shi

Posted onJuly 29, 2023July 29, 2023

Wani fitaccen boka da ake kira Akwa Okuko Tiwara Aki a Jihar Anambra, ya bayyana dalilan da suka sa ya kasa ɓacewa a lokacin da …

Ibtila i, Labarai

Bokan Da Akayi Garkuwa Da Shi Ya Shaki Iskar Yanci

Posted onJuly 29, 2023July 29, 2023

Rundunar ƴan sandan jihar Anambra ta tabbatar da sakin wani shahararren bokan nan mai suna Chukwudozie Nwangwu wanda aka fi sani da “Akwa Okuko Tiwaraki” …

Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Wata Sabuwar Amarya Ta Yankewa Angonta Mazakuta (Al Aurarsa)

Posted onJuly 26, 2023July 26, 2023

Rundunar ƴansanda a jihar Katsina, ta tabbatar da cafke wata amarya mai suna Tinene Isa, bisa zargin yanke mazakutar angonta. Alfijir Labarai ta rawaito Jami’in …

Ibtila i, Labarai

Farashin Man Fetur Ya Ƙara Tashi Gwauron Zabi A Najeriya

Posted onJuly 18, 2023July 18, 2023

Farashin litar man fetur ya tashi a sassa daban-daban na Najeriya a safiyar yau Talata. Alfijir Labarai ta rawaito masu ababen hawa a arewaci da …

Ibtila i, Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un Allah Ya Yiwa Matar Dahiru Mangal Rasuwa

Posted onJuly 15, 2023July 15, 2023

Allah Ya yuwa Uwar gidan Babban hamshakin Dan kasuwa Alh Dahiru Barau Mangal Rasuwa. Hajiya Aisha Dahiru Barau Mangal ta rasu ne a wani asibiti …

Ibtila i, Labarai

Ibtila’i: Wani Jirgin Sama Ya Fado A Nijeriya

Posted onJuly 14, 2023July 14, 2023

Wani jirgin sama mallakin sashin koyon tuki na rundunar sojin sama ta Najeriya mai lamba FT- 7NI ya fado kasa a Makurdi babban birnin jihar …

Ibtila i, Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji unAllah Ya Yiwa Mahaifiyar Alasan Kwalle Rasuwa

Posted onJuly 13, 2023July 13, 2023

Allah ya yiwa mahaifiyar shugaban jaruman Masana’antar shirya fina-finai (Kannywood) Alasan Kwalle Rasuwa a daren Juma’a. Za a yi rana idarta ranar Juma’a da safe, …

Ibtila i, Labarai

Ibtila’i: Cutar Sanyi ‘Diphtheria’ Ta Kashe Mutune 80 A Najeriya – NCDC

Posted onJuly 8, 2023July 8, 2023

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta bayyana cewa cutar Diphtheria ta barke a Babban Birnin Tarayya Abuja inda mutum daya ya kamu sannan …

Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Yan Daba Sun Hallaka  Jami’in Ƴan Sanda A Jihar kano

Posted onJuly 5, 2023July 5, 2023

Yan daba sun kashe wani jami’in dan sanda yayin da wani fada tsakanin kungiyoyin ’yan daba guda biyu a unguwar Yakasai da ke birnin Kano. …

Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Bam Ya Kashe Matafiya Mutane 6 A Jihar Borno

Posted onJuly 1, 2023July 1, 2023

Akalla mutum shida ne suka riga mu gidan gaskiya yayin da wata motar matafiya ta taka wani bam a Karamar Hukumar Konduga da ke Jihar …

Ibtila i, Labarai

Ibtila’i: Kwale-kwale Ya Kife Da Ɗalibai Likitoci A Nijeriya

Posted onJune 25, 2023June 25, 2023

Wani kwale-kwale dauke da dalibai ya kife a kogin Calabar-Oron a jihar Cross River da ke kudu maso kudancin kasar. Alfijir Labarai ta rawaito Gidan …

Ibtila i, Labarai

Tankin Ruwa Ya Ragargaje Wani Matashi Da Ke Bacci

Posted onJune 21, 2023June 21, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito wani Tankin ruwa a sama ya rikito kan wani matashi wanda sanadiyar haka ya rasa ransa. lamarin ya faru ne a …

Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Sama Da Mutum 100 Sun Mutu A Hatsarin Kwale-Kwale A Kwara

Posted onJune 13, 2023June 13, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito a kalla sama da mutum 100, cikinsu har da wani magidanci da ’ya’yansa hudu ne aka tabbatar da rasuwarsu a wani …

Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! An Tsinci Gawar Wani Ango Ɗan wata 4 da Aure A Rataye

Posted onJune 11, 2023June 11, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito an tsinci gawar wani sabon ango mai shekara 30, Usman Sani Goga, rataye a Karamar Hukumar Babura ta Jihar Jigawa. Marigayin, …

Ibtila i, Labarai

Innalillahi wa’inna ilaihirraji’un Allah Ya Yiwa Kanin Alh Auwal Muhd Lawal Hussain Da Matarsa rasuwa

Posted onJune 11, 2023June 11, 2023

Allah ya yiwa Kani ga Alh Auwal Muhammad Lawal Shugaban Asibitin Best Choice da Best Medix Pharmacy & Store Hussain da Matarsa rasuwa lokaci guda. …

Ibtila i

Fitaccen Sanata A Tarayyar Najeriya Ya Rasu

Posted onJune 8, 2023

Alfijr ta rawaito Sanata Clement Annie Okonkwo ya rasu bayan ya sha fama da rashin lafiya. Okonkwo, wanda ya yi bikin cika shekaru 63 a …

Ibtila i, Labarai

Innalillahi Wa inna Ilaihirraji un Allah Ya Yiwa Limamin Waje Rasuwa

Posted onJune 7, 2023June 7, 2023

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiuuna ,Allah yayiwa Limamin waje sheikh Nasir Mahammadu Nasir(waziri murabus) rasuwa Za a sanar da lokacin janazarsa nan gaba kadan …

Posts pagination

‹ 1 … 3 4 5 6 7 … 10 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab