Gwamnan jihar Oyo, a kudancin Najeriya, Seyi Makinde ya tabbatar da mutuwar mutane biyu, yayin da wasu mutane 77 suka jikkata a wata fashewar da …
Gwamnan jihar Oyo, a kudancin Najeriya, Seyi Makinde ya tabbatar da mutuwar mutane biyu, yayin da wasu mutane 77 suka jikkata a wata fashewar da …
A yammacin ranar Laraba ne wani mummunan hatsari ya afku a jihar Sokoto wanda ya rutsa da ayarin mataimakin gwamna Idris Gobir, wanda yayi sanadin …
Akalla mutane 11 ne suka rasa rayukansu a ranar Asabar a wani hatsarin mota a garin Kwanar Gujungu da ke karamar hukumar Taura na jihar …
Rundunar sojin saman Najeriya NAF ta sanar da cewa jirginta mai saukar ungulu kirar MI-35P ya yi hatsari a Fatakwal, jim kadan da tashinsa. Alfijir …
An tsinci gawar wani mutum mai suna Saleh Abdullahi mai shekaru 35 a duniya bayan ya rataye kansa a wani daki da ke unguwar Sharada …
Babbar Kasuwar Gamboru ta yi gobara bayan wata biyar da wata gobara ta lakume bangaren kasuwar Gobara ta tashi a a Babbar Kasuwar Gamboru da …
Shugaban Karamar Hukumar Lokoja, Hon. Mohammed Dan Asabe Muhammad, ya rasu. Alfijir Labarai ta rawaito an tabbatar da rasuwarsa da misalin karfe 4:30 na safe …
A cewarsa, nan take aka cafke biyu daga cikin wadanda ake zargin, yayin da sauran da suka tsere, amma yan sanda na farautarsu. Alfijir Labarai …
Haka aka wayi gari da ganin gawar tasa ba tare da sanin dalilin rataye kansa ba. Ya rasu ya bar mata da ’ya’ya. Alfijir Labarai …
Kamfanin ya ce ya taba karban aron fili daga Usman Dantata domin ya kafa kamfanin siminti, amma Dangote ya jawo aka karɓe filin. Alfijir Labarai …
KE DUNIYA INA ZA KI DA MU. Yau Talata 21/10/2023 mun je wata Jana’iza a makabartar Abbatuwa dake kofar mazugal, na ga wani abin mamaki …
Iyaye sun shiga halin jimami yayin da ɗansu mai shekara biyu da wata shida ya faɗo daga ginin makaranta ya rasu a garin Aba da …
Mutane uku ne suka mutu nan take yayin da 15 suka samu raunuka a wani hadarin mota da ya rutsa da wata motar bas ta …
Wasu barayi sun kai farmaki fadar Olu na garin Ogunmakin da ke karamar hukumar Obafemi-Owode a jihar Ogun, Oba James Sodiya, inda suka yi awon …
Mutanen da suka mutu sakamakon girgizar kasar da ta faru a yammacin Afghanistan sun zarta 2,000 sannan fiye da 10,000 sun jikkata a yayin da …
Ministar yawon bude ido ta Najeriya, Lola Ade-John, a halin yanzu tana kwance a wani asibitin Abuja, sakamakon wani abu da ake ganin kamar guba …
Wasu fusatattun matasa da ba a san ko suwaye ba, sun yi lakadawa fitacciyar matashiya ‘yar Tiktok din nan Murja Ibrahim Kunya dukan tsiya a …
Darajar kuɗin Najeriya ta yi wata mummunar faɗuwa da ba ta taba yin irinta ba, tun bayan ƙaddamar da naira a watan Janairun 1973. A …
Yanzu Yanzu Gobara ta tashi a babban kotun ƙolin Nijeriya, wato “Supreme Court. Izuwa yanzu dai babu tabbacin mene ya kawo musabbabin afkuwar iftila’in. Sai …