Daga Aminu Bala Madobi Wata balahira da ta wakana ga wasu ’ya’yan wani mai makaranta su uku, wanda nan take suka rasu bayan da ake …
Daga Aminu Bala Madobi Wata balahira da ta wakana ga wasu ’ya’yan wani mai makaranta su uku, wanda nan take suka rasu bayan da ake …
Daga Aminu Bala Madobi Bayanai sun ce an cire gawar wanda aka kashe tare da kai ta dakin ajiya a babban asibitin Ijaye. Alfijir labarai …
Wata tankar mai dauke da fetur ta fashe a yankin Maitama da ke Abuja, a daren ranar Litinin, lamarin da ya jikkata mutane da dama …
Daga Aminu Bala Madobi Akalla mutane 25 ne suka mutu a wasu hadurran kwale-kwale a jihohin Jigawa da Bayelsa. Rahotanni daga karamar hukumar Taura ta …
Wani gini mai hawa hudu ya ruguje a Unguwar Garki da ke Abuja, inda wasu suka makale a cikin ɓaraguzai. Alfijir labarai ta ruwaito shaidun …
Barayi Sun Balle Kofar Masallacin Masjidus Sahaba Dake Katsina, Inda Suka Sace Muhimman Kayayyakin Amfani Dake Cikinsa Alfijir labarai ta ruwaito an wayi gari a …
Mataimakin shugaban ƙasar Malawi, Saulos Chilima ya mutu sakamakon haɗarin da jirgin da ke ɗauke da shi ya yi ranar Litinin. Alfijir labarai ta ruwaito …
Daga Aminu Bala Madobi An shiga halin dar-dar yayin da wani jirgin kasa da ya taso daga Abuja ya kauce daga kan hanyar layin dogo …
Mutum bakwai sun mutu sakamakon hayaƙin janareto da ya mamaye ɗakin da suke kwance a Yenagoa, babban birnin jihar Bayelsa. Alfijir labarai ta rawaito an …
Daga Aminu Bala Madobi A daren ranar laraba wata tashin tashina ta barke a Asibitin kulada masu rangwamen hankali dake Aro, Abeokuta, babban birnin Jihar …
Allah ya yiwa Alhaji musa Yau babban Dogarin Hajiya Dakta Maryam Sani Abacha, Musa Ya’u Rasuwa. Marigayin ya rasu ne a yayin da yake bin …
Al’ummar garin larabar Abasawa dake karamar hukumar Gezawa sun tashin cikin ruɗani bisa wayar gari da wani Iftila’i da yayi Sanadiyar konewar mutane sama da …
Daga Aminu Bala Madobi Wani jirgin sama samfurin 737 dauke da mutane 85 ya tsallake rijiya da baya a filin jiragen sama na Dakar, da …
Wata motar fasinja da ta taso daga Bauchi ta yi hatsari a Enugu kuma mutum 16 daga cikin fasinjoji 18 dake motar maza 14 mata …
Zuwa yanzu tuni aka kai ɗauki wajan don tono mutanen da gini ya ruftawa a unguwar Kuntau cikin Karamar Hukumar Gwale, a jihar Kano. Ginin …
Har zuwa lokacin mutuwarsa, DCP ya yi aiki a FCID Annex Alagbon kusa, dake Ikoyi Legas. Alfijir labarai ta rawaito wani jimami ya afku yayin …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan jihar Nasarawa Engr. Abdullahi Sule ya bayyana kaduwa da labarin turmutsutsu da ya wakana a Jami’ar Jihar Nasarawa dake Keffi …
A daidai lokacin da ake gabatar da sallar juma’a, a ranar Juma’ar da ta gabata, sansanin Ƴan gudun hijira na Rundaben- Shuwa da ke kusa …
Wani jirigin sama mai saukar Ungulu da ke dauke da shugaban bankin Access, Herbert Wigwe da wasu mutane biyar, ya yi hatsari a Jihar California …