Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa kan rasuwar babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Yusuf Ali, wanda ya rasu a safiyar ranar Litinin, yana da …
Category: Shugaba Tinubu
Gwamnatin Najeriya ta kalubalanci dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP a zaben 2023 da ya wuce, Alfijir Labarai ta rawaito Shugaba Tinubu yace Obi …
Shugaba Tinubu ya ce baya ga ministocinsa, mutane kalilan ne kadai ya amince su rinka shiga taron FEC. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Nijeriya Bola …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin sabbin manyan jami’ai guda biyu na Parastatals da Agency a karkashin ma’aikatar ruwa ta tarayya bisa shawarar …
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Mista Shaakaa Chira a matsayin babban mai binciken kudi na tarayya, kamar yadda Hukumar Kula da Ma’aikata ta …
Shugaba Tinubu ya amince da nadin mutane 8 a matsayin shugabannin hukumomin dake karkashin ma’aikatan yada labarai da wayar da kan al’umma ta kasa. Alfijir …
Lauyoyin shugaban Najeriyar za su yi kokarin shigar da cikakkiyar hujja nan ba da jimawa ba domin samun damar yin muhawara kan duk wani sassauci …
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da shirin ba da tallafin kuÉ—i ga magidanta miliyan 15, wanda hakan na cikin manufofinsa da aka yi wa …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin Misis Adedayo Benjamins-Laniyi a matsayin babbar sakatariyar harkokin mata ta gwamnatin tarayya (FCTA). Alfijir Labarai ta rawaito …
Shugaban Hukumar Leken Asiri ta Amurka a Global Information System (GIS) kuma Daraktan Cibiyar Nazarin Sarautar Gargajiya ta ISSA Mista Gregory Copley ya gargadi Kotun …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin sabbin shugabannin hukumomi da ma’aikatu da dama a karkashin ma’aikatar masana’antu, kasuwanci da zuba jari ta tarayya, …
Shugaban Æ™asa Bola Ahmad Tinubu ya sake amincewa da nada wasu mutane 6 a matsayin wadanda zasu Shugabanci hukumomin dake karkashin ma’aikatan sadarwa, kirkira da …
Shugaban kasar Najeriya Tinubu ya sake fitar da sunayen Sabbin naÉ—e-naÉ—e a ofishin sa kamar yadda mai magana da yawun shugaban kasar ya fitar ranar …
Sanatoci sun yi kira da a yi taka-tsantsan da mutunta doka a yayin da Tinubu ke takaddama a kan takardar sheda a yayin da ake …
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya yi watsi da bayanan da abokin takararsa na babbar jam’iyyar hamayya ta PDP a zaben da ya gabata, Atiku …
Jami’ar Jihar Chicago (CSU) ta bayyana a wata takardar shaidar cewa takardar shaidar da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya baiwa hukumar zabe mai zaman kanta …
Fadar shugaban kasa ta yi watsi da ikirarin da ake na cewa takardar shedar da shugaban kasa Bola Tinubu ya baiwa hukumar zabe mai zaman …
Tinubu ya bukaci Majalisar ta amince da nadin cikin gaggawa Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Koda Bola Tinubu, ya aike wa Majalisar Dattawa sunan Balarabe …
Jami’ar Jihar Chicago (CSU) ta fitar da bayanan karatun Shugaba Bola Tinubu, biyo bayan bukatar da Atiku Abubakar, dan takarar jam’iyyar PDP ya yi a …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana Cewa Najeriya zata tura Motocin safa masu rahusa masu inganci a fadin kasar a wani mataki na rage tsadar …