Itse ya soki gaggawan janye tallafin man fetur da aka yi a bara, kamata yayi sabon shugaban Najeriya ya jira sai matatun cikin gida sun …
Itse ya soki gaggawan janye tallafin man fetur da aka yi a bara, kamata yayi sabon shugaban Najeriya ya jira sai matatun cikin gida sun …
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya wajabta karanta alkawarin biyayya ga Najeriya ( National Pleged) a duk tarukan gwamnati da na jama’a a kasar. Alfijir labarai …
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya mayar wa babban mai hamayya da shi na Jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar da martani bayan sukar gwamnatinsa. Alfijir …
Kungiyar Kwadago na neman gwamnati ta kara mafi karancin albashi zuwa N200,000. Alfijir labarai ta rawaito yau Talata Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai rantsar …
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ba ta da shirin mayar da birnin tarayya Abuja zuwa jihar Legas. Ko mayar da wasu ma’aikatun gwamnati daga Abuja zuwa …
Wata dambarwar siyasa ta kunno kai a jihar Kano, inda ake ganin wasu magoya bayan jam’iyyar NNPP mai mulkin jihar, ciki har da masu rike …
A halin yanzu dai shugaba Bola Tinubu na fuskantar matsin lamba kan zargin da ake yi wa shugaban ma’aikatan fadar gwamnatinsa wato, Femi Gbajabiamila kan …
Majalisar ƙoli kan harkokin shari’ar Musulunci a Najeriya (SCSN) ta ce ta dawo daga rakiyar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu inda ta ce an yi watsi …
Biyo bayan baraɓaɓiyar harƙallar biliyoyin kuɗaɗen da ake bincike a Shirin NSIP, Shugaba Bola Tinubu ya dakatar da shirin, wanda aka sani da Shirin Raba …
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya tsige wasu manyan hadiman gwamnatin tarayya waɗanda magabacinsa, Muhammadu Buhari ya naɗa. Alfijir labarai ta rawaito Shugaban Najeria Bola …
Kungiyoyin sun bukaci Tinubu ya sauke Betta Edu daga mukaminta don samun damar gudanar da ingantaccen bincike ba tare da samun wani katsalandan ba. Alfijir …
Shugaba Bola Tinubu ya amince da wasu kamfanonin jiragen sama guda uku da za su yi jigilar maniyyata aikin hajjin shekarar 2024. Alfijir labarai ta …
Tinubu Ya dakatar da shugaba kuma ko’odineta ta hukumar kula da harkokin zuba jari ta kasa (NSIPA) Halima Shehu na wani dan lokaci daga mukaminta …
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce za a yi wa ma’aikatan Nijeriya ƙarin albashi a wannan shekarar ta 2024. Alfijir labarai ta rawaito Shugaban …
Ya ku `yan uwana yan Najeriya, Ina cike da farin ciki a yayin da nake wa Ilahirinmu, matasa da tsofaffi maraba da shigowa sabuwar shekara …
Sai dai Soyinka ya ki tantance ayyukan Tinubu a ofis kawo yanzu, inda ya ce tantancewar da zai yi a kan gwamnati mai ci zai …
“Abin da ya kamata Shugaban kasa ya sani shine ya Gaji matsala, Kuma bai kamata yayi watsi da ita ba. Ba Shugaba Bola Tinubu ne …
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu Ya Tura Sunayen Mutum 11, Wanda Yake So Majalisar Dattawan Najeriya Ta Sahale Masa Ya Nada su A Matsayin Sabbin …
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi Simon Lalong yayi murabus daga majalisar ministocin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, kamar yadda rahotanni suka bayyana a …