Da misalin karfe 10 na safiyar Asabar 7/10/2023 , aka gabatar da sallar jana’izar mutum hudu wanda Mahara (kidnappers) suka kashe nan take a daren …
Da misalin karfe 10 na safiyar Asabar 7/10/2023 , aka gabatar da sallar jana’izar mutum hudu wanda Mahara (kidnappers) suka kashe nan take a daren …
Ina so in gayawa duniya, su karya suke yi, ni bana son sulhun wallahi bani son sulhu, wallahi bana son zaman lafiya. Alfijir Labarai ta …
Wasu mutane dauke da makamai sun mamaye gidajen kwanan daliban jami’ar Gwamnatin tarayya da ke Dutsinma, FUDMA suka sace dalibai mata guda biyar. Alfijir Labarai …
Rundunar ƴan sanda a jihar Katsina ta tabbatar da kisan wani kansila a ƙaramar hukumar Funtua da ke jihar Katsina ta arewa maso yammacin Najeriya. …
A ranar Litinin ne aka tabbatar da mutuwar mutane tara bayan wasu ‘yan bindiga sun kai hari kauyen Adu da ke gundumar Kwal a karamar …
Abokan takararsa sun yi masa dukan kawo wuka saboda a dakin kwanan dalibai Alfijir Labarai ta rawaito an kashe wani dalibi saboda bambancin addininsa da …
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kona gidan Canice-Moore Nwachukwu, dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Orlu/Orsu/Oru ta gabas ta jihar Imo. Wata …
Iyalan sun ce babu tabo suka kawo ta, amma sai suka ga an cire wasu sassan jikinta Alfijir Labarai ta rawaito wasu ƴaƴa da ’yan …
Daliban ‘yan bindiga uku a kwalejin kimiyya da fasaha ta Isa Mustapha Agwai da ke Lafiya a jihar Nasarawa sun samu munanan raunuka sakamakon harbin …
An yi garkuwa da Matthew Abo, wanda shine kwamishinan yada labarai, al’adu, da yawon bude ido na jihar Benue, Hon. Alfijir Labarai ta rawaito an …
Rundunar yansanda a jihar Plateau a yau Talata ta ce ta kama wasu likitoci biyu da ake kyautata zaton na da alaka da Noah Kekere, …
Ganduje ya bayyana hakan ne a wata ganawa da yayi da shugaban kasa Bola Tinubu Alfijir Labarai ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano, kuma shugaban …
Ƴan Sanda A Katsina Sun Kama Waɗanda Ake Zargi Da Kashe Kwamishinan Ƴan Sanda a Katsina yayin musayar wuta. Alfijir Labarai ta rawaito rundunar yan …
Wanda ake zargin wanda ya fito daga kauyen Dankunkuru karamar hukumar Ungogo ta jihar Kano, Alfijir Labarai ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta …
Rundunar ‘yan sandan jihar Plateu ta sanar da kama wani likita da laifin sace kodar wata mara lafiya mai suna Kehinde Kamal. Alfijir Labarai ta …
Mazauna yankin sun bayyana cewa cewa ’yan kungiyar asirin sun yi musayar wuta da DPOn da jami’ansa. Alfijir Labarai ta rawaito Wasu ’yan kungiyar asiri …
Wani soja da ya bukaci kamfanin dillancin labarai na AFP ya boye sunansa ya ce an kai wa jirgin ruwan hari ne da rokoki, kuma …
Ya kasance matashi mai shekaru 20, da isarmu sai ya yi mana barazana cewa idan muka kuskura muka hau benen da dakin Paston yake zai …
jami’an tsaro ba su kai ga zuwa yankin ba, amma mafarauta da ’yan banga sun kai dauki domin tunkarar maharan Alfijir Labarai ta rawaito ƴan …