Jami’an Kwastam sun kama albarusai 975 da aka boye cikin buhanan shinkafa da aka yi fasa-kwauri zuwa Najeriya daga kasar waje. Alfijir labarai ta rawaito …
Jami’an Kwastam sun kama albarusai 975 da aka boye cikin buhanan shinkafa da aka yi fasa-kwauri zuwa Najeriya daga kasar waje. Alfijir labarai ta rawaito …
Kakakin ’yan sandan jihar, Henry Okoye, ya tabbatar da faruwar lamarin, yana mai cewa sun shiga farautar wadanda suka aikata wannan mummunar ta’asa. Alfijir labarai …
Ƴan bindiga a yankin Amhara na Habasha mai fama da rikice-rikice sun fasa wani gidan yari tare da kuɓutar da ɗaruruwan fursunoni, kamar yadda mazauna …
Rahotanni sun bayyana cewa tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Mista Godwin Emefiele, ya mayar da makudan kudade har Naira Tiriliyan 4 a asusun gwamnatin …
Wasu majiyoyi dai sun yi zargin maharan sojoji ne suka kai harin daukar fansa kan hedikwatar rundunar kan kisan wani hafsan soja da wani dan …
Ya ce zuwa yanzu ba su samu wata shaida da ke nuna cewa matashin na da wata matsalar kwakwalwa, ko kuma yana shan kayan maye. …
Wani mazaunin garin ya ce yan bindigar sun kewaye wurin da ake Mauludin da harbin bindaga da wajen misalin karfe 11:5pm na daran ranar Lahadi. …
Kotu ta yanke wa wani mai shekara 59 hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin sace wani yaro mai shekaru hudu. Alfijir Labarai ta rawaito …
An kona zauren majalisar dokokin jihar Ribas Bayan Barazanar Tsige Gwamna Alfijir Labarai ta rawaito wannan ya zo ne a daidai lokacin da ake ta …
A cikin hirar, mun ga inda wanda ake zargin ya yaudari marigayin da maganar luwadi tare da nuna masa hotonsa tsirara. Alfijir Labarai ta rawaito …
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya tsallake rijiya da baya a wani yunkurin kashe shi da wasu ‘yan bindiga sanye da kayan sojoji suka yi …
Rundunar ‘yan sandan ta bayyana cewa binciken wucin gadi da aka yi ya nuna cewa kafin kisan, ma’auratan sun samu rashin jituwa ne sakamakon zargin …
Ya bayyana cewa maharan sun shiga gidan Malama Aishatu ne da misalin karfe 9 na dare aka yi mata yankan rago sannan suka tsere da …
Tsautsayin ya rutsa da bankuna hudu da suka hada da UBA, Stanbic, First Bank da Zenith. Alfijir Labarai ta rawaito akalla mutum takwas ne suka …
A ranar Juma’a ne muka samu labarin wani mummunar hukunci da hukumar makarantar Al-Azhar Academy dake bayan Kofar Gayan Zariya suka yi wa wani dalibinsu …
Wasu da ba a san ko su wanene ba sun shiga har gida sun yi wa ‘yar dan majalisar dokokin jihar Borno mai wakiltar Ngala, …
Jama’ar unguwar Sharada sun cafke wani matashi mai suna Jibrin Rimin kebe a Kano, a lokacin da yake kokarin satar Babur a bankin Union Bank …
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta sanar da kama wasu mutane uku da ake zargi da kashe wakilin VON, Hamisu Dan Jibgan tare da wadanda …
Daga Aminu Babba Dubun wasu ɓarayi ta cika ne a unguwar Ladanai layin Tsamiya Ring road dake birnin Kano Alfijir Labarai ta rawaito ɓarayin sun …