Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Ta addanci

ALFIJIR 1
Labarai, Ta addanci

Magidanci Yayi Ta Maza Ya Kashe Ɗan Bindiga Yayin Ƙoƙarin Hana Garkuwa Da Iyalinsa

Posted onJanuary 21, 2024January 21, 2024

Aƙalla ‘yan bindiga biyu ne aka aika da su barzahu, yayin da suka yi ƙoƙarin yin garkuwa da iyalan wani magidanci a yankin Jalingo, Jihar …

FB IMG 1705404993563
Labarai, Ta addanci

Ibtila i! Yan bindiga sun kai hari sansanin soji a Katsina

Posted onJanuary 16, 2024January 16, 2024

Maharan sun yi musayar wuta da sojojin na sa’oi uku kafin su fi ƙarfin sojojin, a cewar mazauna yankinImage caption: Maharan sun yi musayar wuta …

FB IMG 1705304855131
Labarai, Ta addanci

Tsohon Minista Fantami ya sanar da tara Miliyan 50 don biyan yan ta’adda kudin fansa

Posted onJanuary 15, 2024January 15, 2024

Bayan kashe Nabeeha, barayin sun kara kudin fansa zuwa Naira miliyan 100, inda suka yi barazanar kashe sauran ‘yan’uwan idan har ba a biya su …

FB IMG 1704793503575
Labarai, Ta addanci

Ibtila i! Yadda Aka Sace Mutane 10 A Dutsen Alhaji A Abuja

Posted onJanuary 9, 2024January 9, 2024

Gabanin Sallar Isha’ ranar Lahadi ’yan bindiga suka kutsa unguwar Dutsen Alhaji da ke Abuja suka yi awon gaba da mutane. Alfijir labarai ta rawaito …

IMG 20240102 113247
Labarai, Ta addanci

An Sako Shugaban Karamar Kukumar Akwanga Da Aka Sace Bayan Biyan Miliyoyi

Posted onJanuary 3, 2024January 3, 2024

An yi awon gaba da shugaban karamar hukumar tare da abokinsa da wasu mutum biyu a daren Litinin. Alfijir labarai ta rawaito shugaban Karamar Hukumar …

Labarai, Ta addanci

Ta’addanci! Yadda ’Yan Bindiga Suka Kashe Mutum 4 Suka Sace 39

Posted onDecember 31, 2023December 31, 2023

’Yan bindiga sun sace mutane 39 bayan sun kashe wasu mutum huɗu a wasu yankunan Abuja da kuma Jihar Neja. Alfijir labarai ta rawaito ranar …

📸Alfijir Labarai
Labarai, Ta addanci

Soja Ya Kashe Direban Kayan Agaji Kan Na-Goro A Borno

Posted onDecember 28, 2023December 28, 2023

Sojan ya lakada wa direban motar jinkan da yaronsa duka da kotar bindiga, a karshe direban ya ce ga garinku nan. Alfijir labarai ta rawaito …

IMG 20231227 224905
Labarai, Ta addanci

Kotu Ta Daure Wani Mutun Rai Da Rai Bayan Yiwa Yarinya Yar Shekara 4 Fyade A Cikin Masallaci

Posted onDecember 27, 2023December 27, 2023

Babbar kotun jihar Bauchi mai lamba 6 ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga Yusuf Bako, mai shekaru 50, bisa samunsa da laifin yi …

📸Alfijir Labarai
Labarai, Ta addanci

An Sace Tsohon Ciyaman Da Wasu Mutum 10 An Kuma Kashe Mutum 2

Posted onDecember 26, 2023December 26, 2023

A cikin kwanaki 10 mahara sun sace sama da mutum 10 a yankunan. Alfijir labarai ta rawaito an sace tsohon Shugaban Karamar Hukumar Yorro ta …

Labarai, Ta addanci

Ibtila’i! An kashe mutum sama da 70 a wani ƙauyen jihar Filato

Posted onDecember 25, 2023December 25, 2023

An kashe mutum akalla 76 a wani hari da aka kai cikin jihar Filato, da ke tsakiyar Najeriya. Alfijir labarai ta rawaito mai magana da …

IMG 20231224 120406
Labarai, Ta addanci

Wata Sabuwa! Sababbin ’Yan Haya Sun Gudu Da ’Ya’yan Makwabta 4

Posted onDecember 24, 2023December 24, 2023

Wasu mata sun samu kansu a cikin damuwa bayan da sababbin ’yan hayar gidansu suka tsere da ’ya’yansu hudu, kwana uku da kama haya a …

FB IMG 1703268424138
Labarai, Ta addanci

An cafke wata mata da mijinta bisa zargin daɓa wa wani matashi wuƙa a Kano

Posted onDecember 22, 2023December 22, 2023

Rundunar ‘yan sanda a Kano ta kama wata matar aure mai suna Hafsat Sirajo mai shekaru 24 bisa zargin kashe wani matashi mai suna Nafiu …

IMG 20231216 110038
Labarai, Ta addanci

Sojoji sun kashe Kachalla tare da wasu manyan kwamandojin ƴan ta’adda

Posted onDecember 16, 2023December 16, 2023

Shelkwatar tsaro ta ƙasa ta tabbatar da kashe wasu fitattun kwamandojin ‘yan ta’adda hudu a hare-haren da aka kai ta sama cikin mako guda. Alfijir …

FB IMG 1702659131176
Labarai, Ta addanci

Kotun Koli Ta Tabbatar Da Tuhumar Ta’addanci Kan Nnamdi Kanu

Posted onDecember 15, 2023December 15, 2023

Kotun koli ta tabbatar da tuhumar ta’addanci da cin amanar kasa da ake yi wa Shugaban Kungiyar IPOB da ke neman ballewa da Najeriya, Nnamdi …

IMG 20231213 WA0004
Labarai, Ta addanci

Zargin Maita: Wani matashi ya kashe mahaifiyarsa.

Posted onDecember 13, 2023December 13, 2023

Wani matashi mai suna da Sadiq Idrissu, ya kashe mahaifiyarsa a Jihar Adamawa, kuma ya bayyana cewa bai yi nadamar kisan gillar da ya yi …

IMG 20231212 184426
Labarai, Ta addanci

Dubun wasu mutane uku da ke tone kabari suna diban sassan jikina kamata ta cika

Posted onDecember 12, 2023December 12, 2023

Rundunar Amotekun ta jihar Osun ta kama wasu mutane da suka kware wajen tono gawarwaki tare da cire sassan jikinsu domin yin tsafi.  A wata …

IMG 20231210 095643
Labarai, Ta addanci

Dan Kasuwa Ya Nemi Kashe Matarsa Don Ya Kara Jari A Shagonsa

Posted onDecember 10, 2023December 10, 2023

Wanda ake zargi da yunkurin kashe matarsa saboda sayar da talabijin a Jihar Bauchi Alfijir labarai ta rawaito an cafke wani dan kasuwa kan yunkurin …

IMG 20231208 145653
Labarai, Ta addanci

Dubun wani saurayi ta cika lokacin da yake lalata da Zakara turmi tabarya

Posted onDecember 8, 2023December 8, 2023

 Yan sanda a jihar Adamawa sun kama wani matashi dan shekara 17 mai suna Lawali Mori, mazaunin  Viniklang a karamar hukumar Girei, bisa laifin yin lalata …

IMG 20231206 084057
Labarai, Ta addanci

Khalifa Muhammadu Sanusi II Ya Magantu kan kisan Yan Mauludi A Kaduna

Posted onDecember 6, 2023December 6, 2023

Khalifan Tijjaniyya a Nigeria, Malam Muhammad Sanusi II, ya yi kira ga gwamnati da ta gaggauta bayyana sakamakon binciken kisan’yan Maulidi da akayi a jihar …

IMG 20231205 WA0018
Labarai, Ta addanci

Majalisar Dattawa Ta Magantu Kan Kisan Gillar Da Aka Yiwa Yan Mauludi A Kaduna

Posted onDecember 5, 2023December 5, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Majalisar Dattawan Najeriya ta lashi takobin gudanar da bincike kan harin kuskuren da rundunar sojin kasar ta kai, da ya janyo …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 6 … 12 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab