Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Wasanni

FB IMG 1758576535747
Labarai, Wasanni

Usman Dembele ya lashe gasar gwarzon dan kwallon kafa na duniya, wacce aka fi sani da Balon D’Or.

Posted onSeptember 22, 2025September 22, 2025

Usman Dembele na kasar France da kungiyar ƙwallon ƙafa ta PSG ya lashe gasar gwarzon dan kwallon kafa na duniya, wacce aka fi sani da …

IMG 20250212 WA0202
Labarai, Wasanni

Dambarwa: “Kamata yayi yanzu ace kina ɗakin Girki wajen dafa Abinci” Dan wasa ya karbi katin kora

Posted onFebruary 12, 2025February 12, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Alkaliyar wasa ƴar ƙasar Jamus ta bawa ɗan wasan Turkiyya Katin kora akan hanyar sa ta fita daga cikin fili a …

IMG 20250131 135436
Labarai, Wasanni

Zakarun Turai: Man City zata kara da Madrid, Celtic v Bayern Munich matakin sili ɗaya ƙwale

Posted onJanuary 31, 2025January 31, 2025

Bayan kammala zagayen farko a wasannin da ake bugawa na zakarun nahiyar Turai a ranar Laraba, yau juma’a an fitar da jadawalin gaba. Hukumar da …

Kano Pillars
Labarai, Wasanni

Kungiyar kwallon Kafa Ta Kano Pillars Ta Ɗauki Sabbin Ƴan Wasa 12

Posted onSeptember 6, 2024September 6, 2024

Kungiyar kwallon Kafa ta Kano Pillars wacce ta lashe gasar Firimiya ta kasa har sau 4 a tarihin ta, ta dauki sabbin ƴan wasa domin …

FB IMG 1715081196442
Labarai, Wasanni

Da Dumi Duminsa! Kano pillars ta dakatar da Mai horaswa Abdu Mai kaba.

Posted onMay 7, 2024May 7, 2024

Kungiyar Kwallon kafa ta Kano pillars (Sai Masu Gida) ta dakatar da Mai horaswa Abdu Mai kaba, nan take Tare da kafa kwamitin bincike a …

Labarai, Wasanni

EPL: ‘Yan wasan Man Utd sun fusata da yadda Kocinsu ya wulakanta tsohon abokin wasansu

Posted onSeptember 22, 2023September 22, 2023

Wasu manyan ‘yan wasan Manchester United sun fusata da kociyan kungiyar Erik ten Hag kan yadda aikin gola David de Gea ya kare da rashin …

Labarai, Wasanni

Da Ɗumi Ɗuminsa! An kama wasu ‘yan wasan Real Madrid 3 kan zargin lalata da wata budurwa

Posted onSeptember 14, 2023September 14, 2023

Jami’an Civil Guard ne ke jagorantar binciken da ake yi a Gran Canaria, saboda an ce an shigar da karar ne a Mogan da ke …

Labarai, Wasanni

Da Ɗumi Ɗuminsa! Kungiyar Kano Pillars Masu Gida Ta Dawo Gasar Premier Ta Kasa

Posted onJuly 3, 2023July 3, 2023

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta dawo gasar Premier League ta Najeriya bayan ta lashe wasanni 2 daga 3 da zata fafata zagayen NNL …

Labarai, Wasanni

Wasanni: An Fitar Da Jadawalin Wasannin Kasar Ingila Ta Bana

Posted onJune 15, 2023June 15, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila ta fitar da jadawalin wasannin da za a buga a kakar shekarar 2023/2024. Domin Samun …

Labarai, Wasanni

Manchester City Ta Yiwa Real Madrid Dakan Sakwara A Semi Final

Posted onMay 17, 2023May 17, 2023

Kungiyar kwallon kafa ta Man City ta samu tikitin kaiwa ga wasan karshe a gasar cin kofin zakarun nahiyar turai ta shekarar 2023, bayan da …

Labarai, Wasanni

Kyautar Bajinta 3 Da Manchester United Ta Lashe A Fabrairu

Posted onMarch 11, 2023

Alfijr ta rawaito Manchester United ta lashe kyautar bajinta uku a gasar Premier League a watan Fabrairu. Erik ten Hag shine ya lashe kyautar mai …

Labarai, Wasanni

Kudawan Dambe Za Su Yi Taro Don Zakulo Fitattun Jarumai

Posted onJanuary 27, 2023January 28, 2023

Alfijr ta rawaito Kungiyar magoya bayan damben gargajiya ta kasa bangaren Kudu za ta gabatar da taro ranar Asabar Kano. Kungiyar karkashin jagoranci shugabanta Alhaji …

Labarai, Wasanni

Ta Tabbata Cristiano Ronaldo Ya Sauya Sheka

Posted onDecember 31, 2022December 31, 2022

Alfijr ta rawaito A hukumance Cristiano Ronaldo zai taka leda a Saudiyya. Kulof din Al-Nassr na Riyad ya kulla yarjejeniya mafi girma a wannan kakar …

Lafiya, Wasanni

Sarkin Kwallon Kafa Na Duniya Ya Mutu Yana Da Shekara 82

Posted onDecember 29, 2022December 29, 2022

Alfijr ta rawaito Shahararren Dan Wasan Kwallon Kafa Na Brazil Pele Ya Mutu, bayan ya dade yana fama da cutar Cancer, kamar yadda wakilinsa Joe …

Labarai, Wasanni

Lionel Messi Ya Taimakawa Argentina Ta Lashe Kofin Duniya A Qatar

Posted onDecember 18, 2022December 18, 2022

Alfijr ta rawaito Lionel Messi ya rattaba hannu a kan kyautar lambar zinare ta Qatar 2022 yayin da Argentina ta doke Argentina da ci 4-2 …

Labarai, Wasanni

Croatia Ta Ragargaje Brazil A Gasar Kofin Duniya

Posted onDecember 9, 2022December 9, 2022

Alfijr ta rawaito tawagar ƙwallon ƙafar Croatia ta doke ta kungiyar Brazil a bugun finareti a wasan zagayen kwata fayinal da suka fafata na Gasar …

Labarai, Wasanni

Wasu Sabbin Abubuwa 7, Da Suka Fito A Gasar Kofin Duniya

Posted onNovember 15, 2022

Alfijr ta rawaito wasannin da Qatar ta dauki nauyin dauka na cin kofin duniya 2022, an samar da jerin wasu sababbin abubuwa da za a …

Labarai, Wasanni

Man United Ta Zabi ƴan Wasan Gaba Guda Biyu Don Maye Gurbin Cristiano Ronaldo

Posted onNovember 7, 2022November 7, 2022

Alfijr ta rawaito Manchester United ta gano ‘yan wasan gaba da za su saya a kasuwar da za a bude mai zuwa don maye gurbin …

Labarai, Wasanni

Dan Wasan Madrid Da France Benzema ya lashe Ballon d’Or na 2022 Karim

Posted onOctober 17, 2022October 17, 2022

Alfijr ta rawaito Karim Benzema, dan wasan gaba na Real Madrid kuma kyaftin, an ba shi kyautar Ballon d’Or na 2022. Alfijr Labarai Dan wasan …

Labarai, Wasanni

Man United Ta Bayyana Tafka Wata Gagarumar Asara A Kakar Wasan 2021/22

Posted onSeptember 22, 2022September 22, 2022

Alfijr ta rawaito kungiyar Manchester United ta sanar da tafka asarar Yuro miliyan 115.5 a kakar wasan 2021/22. Alfijr Labarai Kungiyar ta sanar da hakan …

Posts pagination

1 2 ‹
© 2025 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab