Comarade Sani Bala Tela Ya Zama Babban Mataimaki Na Musamman Ga Ministan Nigeria

Alfijr ta rawaito Ministan ayyuka da Gidaje na tarayyar Nigeria Ya zaɓo dan gwagwarmayar kwato hakkin Takawa wato Camarade Sani Bala Tela nada shi a matsayin babban mataimakinsa na musamman wato (P A 1) dinsa

Sanarwar ta ce duba da jajircewarka da bada gudummawa ga al’umma yasa aka zaɓo ka, don haka ana umartata na sanar maka cewar zaka fara aiki nan take.

Muna daga nan Tsakar gidan Alfijr Labarai muna taya shi murnar samun wannan damar, da fatan zai amfanar da al’ummar Kano da Nigeria baki daya.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai

https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *