Da Ɗumi Ɗuminsa! Azmar Air Ya Shirya Lokutan Tashin Fasinjoji A Ranar Juma a

Alfijr ta rawaito kamfanin Jirgin saman Azman Air ya shirya Lokutan tashin abokanan huldar su a ranar Juma a

Alfijr Labarai

An dawo da aikin jirgin na Azman kuma a yanzu haka dukkan Jirage za su fara aiki kamar yadda aka tsara daga ranar Juma’a 16 ga watan Satumba.

10:00AM KAN – LOS
12:30PM LOS – KAD
02:30PM KAD – LOS
05:00PM LOS – KAN

12:30PM KAN – ABV
02:30PM ABV – KEB
04:00PM KEB – ABV
05:30PM ABV – MIU
07:00PM MIU – ABV
08:30PM ABV – KAN

Alfijr Labarai

Director Operation na kamfanin Alh Nura ya kara da godewa abokanan huldar su bisa yadda suke basu hadin kai, ya kuma ce duk mai wani Korafi ko shawara zai iya taba alli ta wannan lambar 09099800600

ko kuma ta adireshin su na yanar gizo.

info@airazman.com
www.airazman.com LetsFlyAzmanAir

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *