Da Ɗumi-Ɗuminsa NAHCON Ta Sanar Da Farashin Aikin Hajjin Bana Na Zahiri

Alfijr

Alfijr ta rawaito hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON ta sanar da tabbataccen farashin kudin kujerar aikin hajjin bana.

Hukumar ta sanar da farashin Kudaden kamar haka:

Yankin kudancin Nijeriya za su biya N2,496,815.29.

Yankin Arewa za su biya N2,449,607.89.

Sai kuma Maiduguri da Yola za su biya N2,408,197.89.

Alfijr

Allah ya saka damu za ayi darajar Manzon Allah S A W

Slide Up
x