Da Ɗumi Ɗuminsa! Gobe Lahadi Take Sallah, Cewar Sheik Dahiru Bauchi

Alfijr

Alfijr ta rawaito bayan tantancewa da bincike mai zurfi Malam Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya tabbatar da an ga jaririn watan Shawwal a jihohi kamar jaka Birnin Tarayya Abuja, jihar Nasarawa da kuma Kurgwi dake jihar Filato.

Karshe dai Sheikh ya bada umarni a sha ruwa gobe Lahadi babu Azumi Insha Allahu, domin Azumin bana ya zo karshe..

Maganan Sallan Idi kuwa Shehu ya ce tunda nafila ce a dakata sai ranar da za a yi na gari gaba daya sai a yi tare.

Alfijr

Kamar yadda Abubakar Ibrahim ya wallafa

Slide Up
x