Da Dumi Duminsa! Ganduje Ya Kayar da Shekarau A Kotun Koli

Alfijr

Kotun Koli ta soke karar da bangaren Mal Ibrahim Shekarau na jam’iyyar All Progressive Party (APC) ya shigar yana kalubalantar halalcin shugabancin Abdullahi Abbas a matsayin shugaban jam’iyyar halastacce