Jami ar Maryam Abacha Nigeria Ta Sanya Sunan Haneefa A makarantar

Alfijir

Alfijir

Alfijir ta rawaito Mahaifin Marigayiya Haneefah yayi godiya ga Allah bayan Sanya Sunan Haneefa a babban titin Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria

Shugaban Jami’ar Maryam Abacha American University Of Nigeria Kano Prof. Adamu Abubakar Gwarzo ya sanya wa titin Makaranta sunan Haneefa Abubakar Abdulsalam a ranar Lahadi 30-01-2022, don tunawa da wannan baiwar Allah

Alfijir

Taron ya samu halartar manyan mutane har da turawa yan kasashen waje don nuna alhininsu

JusticeForHanifaJustice

Allah ya jikan Hanifa ya karawa iyayen ta jumurin rashin ta da sauran al ummar Kano da kasa baki daya.

Alfijr.com.ng

Sako daga Muhd Nasir Rabiu
MAAUN PRESS

Slide Up
x