Hukumar Kula Da Ingancin Abinci Ta Kano (KSCPC) Ta Kama Gurbatattun Lemuka A Kano

Alfijr ta rawaito Ajiya Laraba 9/3/22 Jami’an Hukumar KSCPC a ranar laraba sunyi nasarar k sunyi nassarar kama lemukan kwalba launi daban-daban wanda wa’adinsu ya kare (watan sunyi expire)

An kama wanan kaya ne a cikin Kasuwar Singa dake jihar Kano kamar yadda Umar Dan Kada mukaddashin kakakin hukumar ya sanarwa da Alfijr.

Slide Up
x