Inna lillahi wa inna ilaihir raajiun.
Allah Ya Yiwa Alh Musa Musawa Rasuwa

Allah ya yiwa Alh Musa Musawa  Rasuwa a daren Talata da daddare.

Ya rasu yau bayan jinya Mai tsawo da ya sha fama da ita shekaru.

Muna rokon Allah (SWT) ya jikanshi ya rahamanta mashi, Allah ya bawa iyalan sa hakurin rashin.

Za ayi Jana’iza gobe Laraba  karfe 1:00pm a masallacin Sultan Bello Mosque bayan sallar azahar.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook.   Alfijr Labarai
YouTube.     Best Seller Channel
Twitter.        @Musabestseller
Instagram.  @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

One Reply to “Inna lillahi wa inna ilaihir raajiun.
Allah Ya Yiwa Alh Musa Musawa Rasuwa”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *