INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Allah ya yiwa Alh Muhd Inuwa Sarki mafi dadewa a mulki rasuwa

Bauchi

Allah ya yiwa Alh Muhammad Inuwa Sarki mafi dadewa a mulki rasuwa

Sarkin Beli dake karamar hukumar Shira a jihar Bauchi, Muhammad Inuwa, wanda shine Sarki mafi dadewa a karagar mulki a tarihin Nijeriya ya rasu a jiya Asabar.

Sarkin ya yi shekaru 92 a karagar mulki, inda kuma ya rasu yana da shekaru 115 a duniya.

Za a yi jana’izarsa a yau Lahadi a karamar hukumar ta Shira dake jihar Bauchi da misalin karfe biyu na rana.

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *