Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Masarauta

FB IMG 1775038678948
Kotu, Labarai

Cin Amana: Kotu ta tsare direban matar Sarki Sanusi II kan satar gwala-gwalai na N60m

Posted onApril 1, 2026April 1, 2026

Direban matar Sarki Sanusi II ya amsa cewa shi ne ya shiga ɗakinta ya sace mata gwala-gwalai da darajarsu ta kai Naira miliyan 60. Wata …

IMG 010952 17326 1773706217280
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ƙaryata Jita-jitar Cewar Sarki Sanusi Ne Zai Jagoranci Hawan Sallah

Posted onMarch 17, 2026March 17, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta yi watsi da jita-jitar da ke yawo a wasu kafafen yaɗa labarai da kuma shafukan sada zumunta da ke iƙirarin cewa …

FB IMG 1735903508158
Labarai, Masarauta

Masarauta: Gwamnan jihar Adamawa ya nada sabbin Sarakuna

Posted onJanuary 3, 2025January 3, 2025

Gwamna Ahmad Fintiri na Jihar Adamawa ya amince da naɗin sabbin sarakuna da hakimai bakwai a masarautun Jihar. Nadin sabbin sarakunan ya fara aiki ne …

FB IMG 1734968256725
Labarai, Ta addanci

Wani Sarki ya sha da kyar yayin da ya  tsere bayan da  ƴan daba su ka kai hari a fadarsa

Posted onDecember 23, 2024December 23, 2024

Wasu ‘yan daba sun kai hari fadar Etsu Nupe Lokoja, Mai Martaba Emmanuel Akamisoko Dauda-Shelika, Nyamkpa IV, a karshen mako, inda suka kona wata mota. …

FB IMG 1723959647845
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Yi Martani Kan Hana Sarki Sanusi II, Kai Hakimin Bichi.

Posted onDecember 6, 2024December 6, 2024

Gwamnatin jihar Kano ta yi martani ga hukumomin tsaron da suka yiwa fadar Sarkin Kano ƙawanya. ”Mun wayi gari a Kano da wani abun mamaki, …

Bauchi
Labarai, Mutuwa

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Allah ya yiwa Alh Muhd Inuwa Sarki mafi dadewa a mulki rasuwa

Posted onNovember 24, 2024November 24, 2024

Allah ya yiwa Alh Muhammad Inuwa Sarki mafi dadewa a mulki rasuwa Sarkin Beli dake karamar hukumar Shira a jihar Bauchi, Muhammad Inuwa, wanda shine …

FB IMG 1719167708772
Labarai, Masarauta

Mai Unguwar Kutumbawa Ya Dakatar Da Kacallan Kutumbawa

Posted onSeptember 2, 2024September 2, 2024

Sakamakon wani nadi da masarautar take zargin Kacallan yayi a watannin baya Mai Unguwar Kutumbawa ya dakatar da shi Sai dai Alfijir Labarai ta yi …

FB IMG 1718788425775
Kotu, Lafiya

Kotun Tarayya Da Ta Masana’antu  Basu da Hurumi Akan Rikicin Masarautar Jihar Kano —In Ji Falana

Posted onJune 19, 2024June 19, 2024

Shahararren lauyan kare hakkin ɗan’adam ɗin nan mai muƙamin SAN, Femi Falana ya bayyana cewa babbar kotun tarayya da kotun masana’antu ta kasa ba su …

FB IMG 1708595880774
Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Captain Din Super Eagle Ahmad Musa Zai Tallafawa Asibitocin Jihar Kano Da Kayan Aiki

Posted onFebruary 22, 2024February 22, 2024

Captain din Super Eagle Ahmad Musa ya kai ziyara ta musamman a fadar mai martaba sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero. Ahmad Musa ya bayyanawa …

Labarai, Masarauta

An Dakatar Da Wani Hakimi Kan Zargin Ragargaje Wani Matashi

Posted onJuly 4, 2023July 4, 2023

Majalisar Masarautar Zazzau ta dakatar da Alhaji Mustapha Adamu Ubaidullah daga kujerarsa ta Marafan Yamman Zazzau. Alfijir Labarai ta rawaito Masarautar ta ce daukar matakin ya …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ƙaryata Jita Jitar Rushe Masarautan Kano

Posted onJune 14, 2023June 15, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Sanusi Bature Dawakin Tofa Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kano H.E. Alhaji Abba Kabir Yusuf ya karyata cewar zasu …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab