Ibtila I! Wata Gobara Da Ta Tashi A Wani Katafaren Gidan Sai Da Gadaje A Kano Ta Legume Miliyoyin Naira

Alfijr ta rawaito da Safiyar Yau, Laraba gobara ta tashia wani Katafaren gidan sayar da kayan Gado da Kujeru na zamani mai suna Vava Furnitures

Alfijr Labarai

Vava Furnitures na nan Kan Titin Murtala Muhammad A Kano daura da gidan radiyo Nasara

Tashin gobarar dai ta yi sanadiyyar asarar dukiya mai tarin yawa, Allah ya mayar da alheri ya kiyaye gaba.

Ga Video din wajen
👇👇👇👇

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *