Allah ya yi wa fitaccen dan siyasar nan kuma tsohon kakakin jam’iyyar PDP na jihar Kano, Alhaji Musa Danbirni Fagge, rasuwa. Za a gudanar da jana’izar sa, da karfe 11 na safiyar yau Lahadi a gidan sa dake unguwar Fagge, a jihar Kano.
Allah jikan sa da rahma ya kyautata makwanci Allah ya sa muyi kyakkyawan ƙarshe ameen.
Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj