Biyo bayan murabus ɗin Dr. Abdullahi Umar Ganduje daga shugabancin jam’iyyar APC na ƙasa, tuni Alhaji Bukar Dalori, wanda shi ne mataimakin shugaban jam’iyyar, ya hau karagar shugabancin riko.
Dalori zai riƙe wannan mukami ne har zuwa watan Disamba, lokacin da jam’iyyar za ta gudanar da babban taronta domin zaɓar sabon shugaban ta na ƙasa na din-din-din.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD