Kwamitin Majalisar Kano ya tantance Murtala Garo a matsayin Mataimakin Gwamna

FB IMG 1776963802181

Majalisar dokokin Kano ta kammala tantance Hon. Murtala Sule Garo, wanda Abba Kabir Yusuf ya nada domin mukamin Mataimakin Gwamna.

Kwamitin tantancewar, karkashin jagorancin Mataimakin Kakakin Majalisar, Muhammad Bello Butu Butu, ne ya gudanar da aikin.

Ana sa ran kwamitin zai mika rahotonsa ga majalisar a ranar Litinin domin yanke hukunci na karshe kan amincewa da nadin.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *