Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa zabi Murtala Sule Garo a matsayin Mataimakin Gwamna ne saboda kwarewarsa da kuma jajircewarsa wajen ci …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa zabi Murtala Sule Garo a matsayin Mataimakin Gwamna ne saboda kwarewarsa da kuma jajircewarsa wajen ci …
Majalisar dokokin jihar Kano ta tantance tare da amincewa da naɗin Murtala Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar Kano. Sakataren yaɗa labarai na majalisar, …
Majalisar dokokin Kano ta kammala tantance Hon. Murtala Sule Garo, wanda Abba Kabir Yusuf ya nada domin mukamin Mataimakin Gwamna. Kwamitin tantancewar, karkashin jagorancin Mataimakin …
Gwamnan Kano ya miƙa sunan Honourable Murtala Sule Garo domin tantance shi a zauren majalisar dokokin jihar Kano, a matsayin mataimakin gwamna. Wannan na ƙunshe …
A wani ra’ayin Jama’a da Jaridar abknews24 taji a sassa daban daban na Kanana Hukumomin Jihar Kano 44 a cikin mako guda, Kashi 89.7% sun …
Tsohon Dan Takarar mataimakin gwamna a jam’iyyar APC a shekarar 2023, Murtala Sule Garo, ya taya al’ummar Musulmi barka da sallah. Garo ya bayyana hakan …
Salma Muhammad Jega Idan ba a samu wani sauyi na ƙarshe ba, gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, zai fice daga jam’iyyar NNPP zuwa jam’iyyar APC …
Tsohon mataimakin dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Kano, Hon. Murtala Sule Garo, mika sakon ta’aziyyar rasuwar Galadiman Kano kuma babban dan majalisar …
Tsohon dan takarar mataimakin gwamnan jihar Kano a jam’iyyar APC, Alhaji Murtala Sule Garo, ya taya daukacin al’ummar Musulmi murnar bikin Karamar Sallah. A cikin …
Gwamnatin jihar Kano ta shigar da sabuwar kara na tuhumar tsohon Gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje da Murtala Sule Garo da wasu mutane biyu. Alfijir …