Majalisar jihar Kano ta tantance tare da amincewa da naɗin Murtala Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar

FB IMG 1777294661341

Majalisar dokokin jihar Kano ta tantance tare da amincewa da naɗin Murtala Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar Kano.

Sakataren yaɗa labarai na majalisar, Kamaludeen Sani Shawai ne ya bayyana hakan cikin wani gajeran sako da ya wallafa a shafin Facebook a ranar Litinin

Alfijir labarai na taya Excellency Alh Murtala Sule Garo murnar wannan matsayi da Allah ya bayar, Allah yasa a gama lafiya ameen ameen

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *