Man United ta doke Liverpool, ta samu nasarar farko a kakar wasa ta bana
Alfijr Labarai
Da wannan gaban United Jadon Sancho yana ba wa Reds nasarar farko a minti na goma 16 da take wasan
An tafi hutun rabin lokaci United na da ci 1 0 da nema.
Bayan dawowa daga hutun rabin lokaci Dan wasan gaban Manchester Rashford (R) ya yi murna a gaban magoya bayansa, bayan da ya ci kwallo ta biyu a wasan kwallon kafa na gasar Premier ta Ingila tsakanin Manchester United da Liverpool a Old Trafford a Manchester, a minti na 53
Minti na 81 da daya dan wasan Liverpool Sala ya. Farke musu kwallo daya, nan wasa ya kare a haka United 2 1 Liverpool