“Nigeria Za Ta Fara Baiwa Ƙasashen Duniya Rancen Kudi Nan Da 2026” – Remi Tinubu

IMG 20251208 WA0059

Uwargidan Shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu, ta bayyana hasashen cewa lokaci zai zo da Najeriya za ta rika ba sauran ƙasashe rance, la’akari da yadda abubuwa ke dawowa hayyacin su a kasar.

“Najeriya za ta kai matakin da za ta rika ba wa sauran ƙasashen duniya lamuni nan da shekarar 2026.

Uwargidan Shugaban Ƙasar ta ce alamu na nuna cewa ƙasar na kan hanya mai kyau ganin yadda al’amura ke wakana

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *