Sakon Barka Da Sallah Daga Alh Musa Jidda Ɗan Adalan Mubi Saraki

IMG 161509 27526 1779894932091

Assalamu Alaikum warahmatullah wabarakatuhu Ni Alhaji Musa Bello Mahmud Jidda, Ɗan Adalan Mubi ina mai miƙa saƙon taya murnar zagayowar wannan babbar Sallah ga al’ummar Musulmin duniya baki ɗaya, musamman al’ummar jihar Kano da Mubi tare da ɗaukacin al’ummar Najeriya baki daya.

Alhazan mu kuma Allah ya karbinsu ya sa makabiliya ce, Allah kuma ya dawo mana dasu gida lafiya.

Allah Maɗaukakin Sarki ya karɓi ibadunmu, ya maimaita mana wannan rana cikin ƙoshin lafiya, zaman lafiya da yalwar arziki.

Muna addu’ar Allah ya kawo ƙarshen matsalolin tsaro, ya haɗa kan al’ummarmu, ya ba mu ci gaba da ɗorewar zaman lafiya a ƙasarmu da duniyar Musulunci ameen summa ameen

Eid Mubarak
Alhaji Musa Bello Mahmud Jidda
Ɗan Adalan Mubi

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *