Shugaban Najeriya Ya Aike Da Sunan Gen Dambazau, da sauran wasu Don A Naɗa Su Jakadun Najeriya

FB IMG 1764855065105

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana sabon rukuni na manyan jakadu  wanda ya haɗa da wasu manyan tsoffin jami’an gwamnati da hafsoshin tsaro.

A cikin jerin sunayen da aka fitar, shugaba Tinubu ya naɗa Ibok-Ete Ekwe Ibas, tsohon shugaban rundunar sojin ruwa kuma tsohon kantoman riko   na jihar Rivers, a matsayin babban jakada.

Haka kuma, shugaban ƙasar ya naɗa Abdulrahman Dambazau, tsohon Ministan Harkokin Ciki da tsohon Babban Hafsan Sojin Kasa, a cikin jerin sabbin jakadun.

Wasu da aka ƙara sun haɗa da tsohon sanata Ita Enang da Chioma Ohakim, tsohuwar uwargidan gwamnan jihar Imo.

Wannan na zama rukuni na uku na jakadu da gwamnatin Tinubu ta sanar tun bayan fara wa’adin mulkinsa.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *