Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Garkuwa

FB IMG 1758629904225
Labarai

’Yan bindiga sun yi garkuwa da ɗan Majalisar Dokokin Jihar Filato

Posted onSeptember 23, 2025September 23, 2025

Wasu ’yan bindiga sun yi garkuwa da ɗan Majalisar Dokokin Jihar Filato, mai wakiltar Mazaɓar Pankshin ta Kudu, Laven Denty Jacob. A yammacin ranar Litinin …

FB IMG 1717108061650
Labarai, Police

Dubun wani saurayi da budurwa da su ka yi garkuwa da kansu ta cika

Posted onAugust 30, 2025August 30, 2025

Rundunar ‘Yansandan Jihar Anambra ta kama saurayi da budurwa da suka kitsa sace kansu da kansu tare da kwato kuɗin fansa naira miliyan ₦1.2 da …

FB IMG 1709485484086
Labarai, Police

Labari Mai Dadi! Ƴan sanda sun kama mutum 82 da ake zargi da aikata manyan laifuka a Kano 

Posted onNovember 15, 2024November 15, 2024

Rundunar ‘Yansanda ta Jihar Kano ta kama mutum 82 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a cikin jihar daga ranar 1 ga Nuwamba zuwa …

Mai Garkuwa
Labarai, Sokoto

Dubun wani matashi ta cika bayan da aka kama shi  kan zargin garkuwa da ɗan maƙota

Posted onOctober 20, 2024October 20, 2024

Rundunar ƴan sandan Jihar Sakkwato ta kama wani matashi mai suna Abba Aliyu kan zargin sa da laifin yin garkuwa da wani ɗan ƙaramin yaro. …

FB IMG 1722086624859
Kotu, Labarai

Kotu Ta Daure Wadanda Ake Zargi Da Yin Garkuwa Da Yaro Dan Shekaru 4, A Kano

Posted onSeptember 22, 2024September 22, 2024

Wata kotun majistiri dake zamanta, a Kano ta bayar da umarnin tsare matasan da ake zargi da yin garkuwa da  wani karamin yaro, mai shekaru hudu …

B9
Labarai, Police

Ta’addanci! Yadda Aka Sace Sarki Da Mutane 104 A Sokoto

Posted onAugust 9, 2024August 9, 2024

A Najeriya, mazauna yankin gabashin Sakkwato, na ci gaba da kokawa kan yadda matsalar rashin tsaro ke ta daɗa ƙamari a shiyyar. Sabon Birni da …

B9
Labarai, Yan Bindiga

Ibtila’i! ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da ‘yan jarida biyu tare iyalansu a Kaduna

Posted onJuly 7, 2024July 7, 2024

Masu garkuwa da mutane sun sace ‘yan jarida biyu tare da matansa da ‘ya’yansu a jihar Kaduna. Alfijir labarai ta ruwaito wata sanarwa da ƙungiyar …

FB IMG 1719417043662
Labarai, Yan Bindiga

Dubun Wani Dan Garkuwa Da Mutane Ta Cika Bayan Da Matar Da Yayi Garkuwa Da ita Sun  Shiga Mota Daya

Posted onJune 26, 2024June 26, 2024

Dubun Wani Dan Garkuwa Da Mutane Ta Cika Bayan Da Matar Da Yayi Garkuwa Da ita Sun  Shiga Mota Daya Alfijir labarai ta rawaito lamarin …

FB IMG 1703222676383
Labarai, Ta addanci

Yadda wasu ‘Yan Sanda Suka Yi Garkuwa Da Wani Mazaunin Abuja Suka Yashe Fiye Da Naira Miliyan 20 A Asusunsa

Posted onFebruary 7, 2024February 7, 2024

A yayin da sace-sacen jama’a ke kara kamari a babban birnin tarayya Abuja, an kama wasu jami’an ‘yansanda bisa zargin kwatar naira miliyan 29.9 daga …

Labarai, Ta addanci

Wasu Ƴan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Kwamishiniyar Harkokin Mata

Posted onFebruary 1, 2023

Alfijr ta rawaito ƴan bindiga sun yi garkuwa da kwamishinan harkokin mata; Mataimakiyar kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kuros Riba, Igri Ewa ta ce ‘yan …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab