Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Gombe

FB IMG 1745318697281
Gombe, Labarai

Ibtila’i! Motar kaya ta halaka mutane 5 ta kuma raunata mutane 8, a jihar Gombe

Posted onApril 22, 2025April 22, 2025

Wani hatsarin mota ya yi sanadiyar mutuwar aƙalla mutum biyar yayin da wasu takwas suka ji raunuka a ƙaramar hukumar Billiri ta jihar Gombe. Lamarin …

IMG 20250325 191747
Addini, Labarai

Labari Mai Dadi: Gidauniyar Zakkah ta raba wa marayu 100 kayan sallah

Posted onMarch 25, 2025March 25, 2025

Daga A’isha Salisu Ishaq A ƙoƙarinta na tallafa wa marayu da mabuƙata, gidauniyar Zakkah da Wakafi a Gombe ta raba wa yara marayu da mabuƙata …

IMG 20250207 125434
Gombe, Labarai

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe ta haramta yawon dare a jihar

Posted onFebruary 7, 2025February 7, 2025

Daga Aisha Salisu Ishaq Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe ta haramta yawon dare, ta hanyar takaita zirga-zirga daga kare 12 na dare zuwa 5 na …

Haɗari
Ibtila i, Labarai

Wata mota ta jikkata mutane da dama bayan kwacewarta a jihar Gombe

Posted onDecember 25, 2024December 25, 2024

An sami rudani a jihar Gombe a ranar Kirsimeti yayin da wani direban motar haya da ya kasa sarrafa motarsa inda ya kunna kai masu …

ASUU
ASUU, Labarai

Ilimi! Kungiyar ASUU Ta Sanar Da Fara Yajin Aikin ‘Sai Baba Ta Gani

Posted onSeptember 12, 2024September 12, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa (ASUU) ta bayyana fara yajin aikin ‘sai baba ta gani’ a jami’ar jihar Gombe (GSU) saboda …

FB IMG 1719582256100
EFCC, English

Court Jails Immigration Officer in Gombe,  One other in Bauchi

Posted onJune 28, 2024June 28, 2024

Justices H.H Kereng and Muazu Abubakar of the Gombe State High Court, Gombe and Bauchi State High Court, Bauchi have convicted and sentenced Dabiet Onyemi …

Screenshot 20240513 211817
Labarai, Ta addanci

Karsen Alewa! Dubun Wata ’Yar Daba Da Ke Amfani Da Kayan ’Yan Sanda Ta Cika

Posted onMay 13, 2024May 13, 2024

Jami’an ’yan sanda a jihar Neja sun kama wata da ake zargin ’yar daba ce sanye da kayan sarki. Alfijir labarai ta rawaito Rundunar ’yan …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab