Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Haɗari

IMG 113648 301225 1767091015617
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i i: Mutum 3 sun mutu, 16 sun jikkata a Jos

Posted onDecember 30, 2025December 30, 2025

Mutane biyu sun rasu, wasu 16 suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da wata tankar mai da wasu motoci guda biyar …

FB IMG 1743411621844
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Mutum 9 sun mutu, 11 sun jikkata a hadarin mota a Katsina

Posted onMarch 31, 2025March 31, 2025

Hukumar kiyaye hadurra  ta Kasa (FRSC) ta ce mutum tara sun rasa rayukansu, yayin da wasu 11 suka jikkata a wani hadarin mota da ya …

FB IMG 1739528254030
Kano, Labarai

Ibtila’i! Wasu mutane da dama sun mutu wasu sun jikkata yayin da wata Tirela ta yi haɗari a Kano

Posted onFebruary 14, 2025February 14, 2025

Ba a tabbatar da adadin mutanen da su ka rasa rayukansu ba, yayin da wasu su ka jikkata bayan da wata tirela ta fadi a …

FB IMG 1738156072389
Kano, Labarai

Bayan jirgin Max Air ya tunkuyi ƙasa a filin jirgin saman Malam Aminu Kano ayyuka sun dawo daidai yanzu

Posted onJanuary 29, 2025January 29, 2025

Daga A’isha Salisu Ishaq Ayyukan sauka da tashin jiragen sama sun dawo daidai, bayan tsaikon da aka samu na wasu sa’o’i sakamakon faduwar da jirgin …

IMG 20250119 085926
Labarai

Gwamnatin Neja Ta Haramtawa Motocin Da Suka Fito Daga Hanyar Maje Bin Gadar Dikko

Posted onJanuary 19, 2025January 19, 2025

Gwamnatin Jihar Neja ta ba da umarnin hana motocin da suka  fito daga Maje hawa gadar Dikko. Gwamnan jihar Mohammed Umar Bago ya ba da …

FB IMG 1735828685523
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i Yadda wata motar Kano Line ta kama da wuta akan hanyar zuwa Kaduna

Posted onJanuary 2, 2025January 2, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Motar mallakin Kano Line ce, wadda ta taso daga Kano Zuwa Kaduna tayi hadarin ne a Makarfi kuma kawo izuwa yanzu …

FB IMG 1729837074138
Labarai, NNPC

Ibtila’i! Jirgiɲ saman kamfanin NNPC yayi hatsari ɗauke da wasu da jiga-jigan kamfanin

Posted onOctober 25, 2024October 25, 2024

Wani jirgin helikwafta ɗauke da jiga-jigan ma’aikatan kamfanin mai na NNPC mutum 8 da ya tashi daga PortHarcourt ya ɓace tun safiyar Alhamis ake nemansa …

FB IMG 1729622534913
Labarai

Ibtila’i: Yan wasan kungiyar Kano Pillars sun gamu da haɗari a Jos

Posted onOctober 22, 2024October 22, 2024

Tawagar kungiyar kwallon kafa ta ‘yan kasa da shekaru 19 na Kano Pillars ta yi haɗari a garin Jos. Tawagar ta yi haɗarin ne a …

Ibtila i, Labarai

Mutane 15 Sun Mutu, 7 Sun Jikkata A Wani Hatsarin Mota Da Ya Afku A Bauchi

Posted onFebruary 24, 2023February 24, 2023

Alfijr ta rawaito wani Mummunan Hadari ya rutsa da wasu mutane a karamar hukumar Toro ta jihar Bauchi, inda mutane 15 suka mutu a wani …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab