Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Kwamishina

best seller i
Bauchi, Labarai

Wata Sabuwa! Gwamna ya sallami Kwamishinar Mata daga aiki

Posted onSeptember 29, 2025September 29, 2025

Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed na Jihar Bauchi, ya sallami Kwamishinar Harkokin Mata da Ci-gaban Yara, Zainab Baban Tanko. Sanarwar da kakakin gwamnan, Mukhtar Giɗaɗo, ya …

best seller i
Labarai, Mutuwa

An kuma! Kwamishina ya rasu bayan fitowa daga taro da Gwamnan

Posted onJanuary 9, 2025January 9, 2025

Ana tsaka da taron majalisar zartarwa ajali ya kira Abubakar Ewa, wanda shi ne Kwamishinan Yawon Buɗe Ido da Raya Al’adu na Jihar kuros Ribas …

FB IMG 1736171285369
Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya rantsar da kwamishinoni 7, da  masu bashi shawara 13, da kuma manyan sakatarorin gwamnati 6

Posted onJanuary 6, 2025January 6, 2025

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya rantsar da karin sabbin kwamishinoni bakwai da  masu bashi shawara na musamman goma sha uku da kuma manyan sakatarorin …

IMG 20250106 025522
Kano, Labarai

Kwamishina a Gwamnatin Kano ya ajiye aikinsa

Posted onJanuary 6, 2025January 6, 2025

Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da ajiye aiki da Engr. Muhammad Diggol, yayi a matsayinsa na kwamishinan ma’aikatar bibiyar aiyuka nan …

FB IMG 1723959647845
Abba Gida Gida, Labarai

Bulaliyar Kan Hanya! Gwamnan Kano ya shirya yin sauye-sauye a ƙunshin  kwamishinoninsa

Posted onNovember 9, 2024November 9, 2024

Gwamnan Jihar Kano, ya bayyana cewa ana kan hanyar yanke shawarar cire wasu mambobin majalisar zartarwa da aka tantance kwazonsu a ƙarƙashin abin da aka …

FB IMG 1723959647845
Labarai, Lafiya

Zargin cin zarafi: An bukaci Gwamnan Kano ya kori wata kwamishiniyarsa

Posted onNovember 4, 2024November 4, 2024

Ƙungiyar Likitoci ta ƙasa reshen jihar Kano ta yi kira ga Gwamnan Kano Abba Kabir ya gaggauta korar Kwamishiniyar Jin Kai da Walwalara Jama’a ta …

Jigawa
Jigawa, Lafiya

Gwamnan Jigawa ya dakatar da kwamishinansa kan zargin lalata da matar aure

Posted onOctober 19, 2024October 19, 2024

Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya dakatar da kwamishinan ayyuka na musamman, Auwalu Danladi Sankara bisa zargin da hukumar Hisba ta jihar Kano ta …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamna Abba Ya Ce Dukkanin Kwamishinonin Da Za’a Nada, Su Bayyana Kadarorinsu

Posted onJune 21, 2023June 21, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Kano, ya umurci dukkan  kwamishinoni 19 su bi ka’idojin da’ar ma’aikatar da za a kai su A sanarwar da …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab