Ƙudirorin sun tsallake karatu na biyu a yayin zaman majalisar da ya gudana a ranar Laraba. Majalisar Wakilai ta ɗauki mataki na gaba wajen ƙirƙirar …
Ƙudirorin sun tsallake karatu na biyu a yayin zaman majalisar da ya gudana a ranar Laraba. Majalisar Wakilai ta ɗauki mataki na gaba wajen ƙirƙirar …
A majalisar dattijai shugaban majalisar, Godswill Akpabio ya karanta wasikar shugaban ƙasa da neman amincewar majalisar kan dokar-ta-ɓacin. Daga nan ne sai majalisar ta shiga …
Majalisar Wakilai Ta Jinjina Wa Kamfanin Ɗangote Wajen Bunƙasa Tattalin Arzikin ƘasaYunkurin bunƙasa masana’antu da kamfanin Dangote ke yi a Nijeriya, ya sake samun ƙwarin …
Majalisar Wakilai ta bukaci a gaggauta dakatar da Shugaban Hukumar Albarkatun Mai Na Kasa (NMDPRA), Farouk Ahmed, kan dambarwar hukumar da Matatar Man Dangote. Alfijir …
Mambobin Majalisar Wakilai sun amince su rage kashi 50 cikin 100 na albashinsu na tsawon watanni shida a matsayin hadin kai da sadaukarwar da suke …
Majalisar wakilai ta tuhumi ministar harkokin mata, Uju Kennedy-Ohaneye da zargin kashe wasu makudan kudade ba gaura ba dalili, wadanda suka hada da Naira miliyan …
Alfijir Labarai ta rawaito Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar ƙaramar hukumar Zari’a Tajuddeen Abbas ya lashe zaben shugaban majalisar wakilan Nigeria. Tajudden Abbas ya samu …