Babban sufeton ƴan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya janye sammacin da ya aikewa da sarki Muhammadu Sanusi ll. Alfijir labarai ta ruwaito a wata sanarwa …
Babban sufeton ƴan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya janye sammacin da ya aikewa da sarki Muhammadu Sanusi ll. Alfijir labarai ta ruwaito a wata sanarwa …
Daga Jaafar Jaafar Ya kamata gwamnatin Kano ta yi amfani da wannan dama ta ta’aziyyar rasuwar Galadiman Kano Abbas Sanusi domin daidaita rikicin masarautar Kano. …
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya sanar da hakan Yana Mai bayyana cewa yin hakan ya biyo bayan wasu dalilai. Yace bayan …
A wani sabon yanayi na rikicin Masarautar Kano, Kotun daukaka kara da ke Abuja ta dakatar da aiwatar da hukuncin da ta yanke ranar 10 …
– Daidai lokacin da Sarki Aminu Ado Bayero ke gyaran fadar Nasarawa Wani bincike na musamman ya nuna cewar a Makabartar dake Fadar Gidan …
Gwamna Abba Kabir ya ce girma da darajar Bichi a masarautar kano ta sa tasa bai dawo da Sarkin Bichi ba. Alfijir labarai ta ruwaito …
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa sababbin sarakuna masu daraja ta biyu a jihar. Alfijir labarai ta ruwaito waɗanda aka naɗa ɗin su ne …
Rahotanni na nuni da cewa wata gobara ta tashi a Fadar masarautar Kano ta kofar kudu. Izuwa yanzu dai ba‘a tabbatar da musabbabin afkuwar gobarar …
Sabon Kwamishinan Ƴan sandan jihar Kano, Salman Garba ya musanta zargin cewa shi ɗan uwa ne na jini ga Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero. …
Wayewar garin wannan rana ta alhamis an tashi da ganin tuta a saman gidan sarki na Nasarawa Inda mai martaba Sarkin Kano na 15 Alhaji …
Hotunan Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero Yayin Halaryar Sallar Idi Mai Martaba ya karbi gaisuwa daga masoyansa sannan bayan idar da Sallar ne …