Wata kotu ta bada umarnin kama tsohon shugaban hukumar INEC Farfesa Mahmud Yakubu

FB IMG 1759871330905

Wata kotun tarayya dake zaman ta a Osogbo dake jihar Osun ta bawa babban Sifeton ‘yan sanda Nijeriya Kayode Egbetokun umarnin kama tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC Farfesa Mahmud Yakubu kan abinda ta ambata da raina kutu.

Wannan na zuwa ne bayan da farfesa Yakubu Mahmud ya rubuta takardar barin aikin bayan karewa wa’adin a shugabancin hukumar.

Tun da fari dai Jam’iyyar Action Alliance ce ta shigar da kara gaban kotun domin kalubalantar hukumar zaben da shugabanta Farfesa Yakubu, bisa kin yin amfani da hukuncin kotu kan karar mai lamba FHC/OS/CS/194/2024 wadda mai shari’a Funmilola Demi-Ajayi ta yanke.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *