Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Juma a
Alfijr Labarai
Dollar zuwa Naira
Siya = 730 / Siyarwa = 743
Pounds zuwa Naira
Siya = 832 / Siyarwa = 875
Yuro zuwa Naira
Siye = 743 / Siyarwa = 783
Riyals zuwa Naira
Siye = 120 / Siyarwa = 155
CFA Zuwa Naira
Siya = 1020 / Siyarwa = 1065
Yan Zuwa Naira
Siye = 81 / Siyarwa = 90
Alfijr Labarai
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Juma a, a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka
Alfijr Labarai
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller