Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar Juma a Daga Kasuwar Wapa kano.
Alfijr
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 593 / Siyarwa = 597
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 727 / Siyarwa = 732
3. Yuro zuwa Naira Siye = 630 / Siyarwa = 630
4. Riyals zuwa Naira
Siye = 154 / Siyarwa = 157
5 .CFA Zuwa Naira
Siya = 965 / Siyarwa = 975
6. Yan Zuwa Naira
Siye = 80 / Siyarwa = 85
Alfijr
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Juma a a Kasuwar Wapa
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
Alfijr
08028404926
Zaku iya Tuntubarmu ta wannan Lambar