Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 600 / Siyarwa = 603
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 727 / Siyarwa = 732
3. Yuro zuwa Naira
Siye = 628 / Siyarwa = 642
4. Riyals zuwa Naira
Siye = 153 / Siyarwa = 158
5. CFA Zuwa Naira
Siya = 935 / Siyarwa = 955
6. Yan Zuwa Naira
Siye = 80 / Siyarwa = 85
Alfijr
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin a Kasuwar Wapa
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
Alfijr
08028404926
Don Neman Karin bayani