Alfijr
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Asabar Daga Kasuwar Wapa kano.
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 583 / Siyarwa = 589. 5
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 756 / Siyarwa = 780
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = / Siyarwa =
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 640 / Siyarwa = 690
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 155 / Siyarwa = 176
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 953 / Siyarwa = 967
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 79 / Siyarwa = 100
Alfijr
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Asabar Kasuwar Wapa
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
08028404926
Don neman Karin bayani