Yadda Za a Bude Sakamakon Neco Ta Kano 2022 Da Aka Saki Yau

Alfijr ta rawaito Hukumar  Neco ta saki sakamakon jarrabawar NECO na kano state na shekarar 2022 kamar yadda jami i a hukumar ya tabbatar wa JARIDAR ALFIJR LABARAI a yau talalata 8th November, 2022.

Dalibai da dayawa da yawa sun sami damar zana jarrabawar inda iyaye da dalibai ke dakon ganin sakamakon ya fito domin dorawa  daga inda aka tsaya.

Jinjirin fitowar jarrabawar ya faru ne sakamakon kudade a hukumar NECO Ta ce tana bin jihar Kano

Da farko ɗalibai za su fara mallakar scratch card ko kuma token ta NECO tana sayar da wannan token ta shafinta officially (https://result.neco.gov.ng/login) 

Bayan an mallaki wannan daga nan sai a shiga https://result.neco.gov.ng/

Sai a sanya lambar Jarrabawa da kuma shekara tare da token sai ayi printing.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai

https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux

Slide Up
x

One Reply to “Yadda Za a Bude Sakamakon Neco Ta Kano 2022 Da Aka Saki Yau”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *