Daga A’isha Salisu Ishaq
Majalisar dokokin Jihar Kano ta yi dokar cin tarar naira dubu 25 ga duk wanda aka kama da tofar da yawu, majina, yin bahaya ko zubar da Shara a sha tale-tale da karkashin gadojin dake Kano.
Wannan ya biyo bayan dokar da majalisar ta Samar wadda zata gudanar da ayyukan hukumar kawata birnin Kano da Kula da wuraren shakatawa.
Me zaku ce kan wannan dokar?
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibiyarmu ta nan š
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group šš
https://chat.whatsapp.com/IqPyC2oGzdQ9NudcMXFqHZ