Da ƊUMI-DUMINSA! Sen. Rabi’u Kwankwaso Ya Jagoranci Kaddamar Da Sabuwar Kungiyar Siyasa

Alfijr

Alfijr ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano Sen. Rabi’u Musa Kwankwaso a wajen wani taron masu ruwa da tsaki na kafa wata sabuwar ƙungiya ta masu kishin ƙasa da suka shirya mai suna (The National Movement) wanda ya ƙunshi manyan jiga-jigan ƴan siyasa da ƴan kasuwa da ƙungiyoyin fararen hula.

Alfijr

Daga cikin jiga-jigan ƴan siyasar dake tafiyar sun haɗa da:

  • Tsohon gwamnan jihar Kano HE Rabiu Kwankwaso, Kano
  • Tsohon gwamnan jihar Kogi H.E Captain Idris Wada.
  • Tsohon gwamnan jihar Edo H.E Lucky Ignedion.
  • Tsohon gwamnan jihar Kebbi H.E Adamu Alero.
  • Tsohon gwamnan jihar Jigawa H.E Saminu Turaki.
  • Tsohon gwamnan jihar Cross-river H.E Donald Duke.
  • Tsohon gwamnan jihar Cross-river H.E Liyal Imoke.
  • Tsohon gwamnan jihar ƙwara H.E Abdulfatah Ahmed.
  • Tsohon gwamnan jihar Bayelsa H.E Serika Dicson.

Alfijr

-Tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa Prof. Attahiru jega.

-Tsohon shugaban hukumar bada tallafi ga jami’oin Najeriya Dr. Abba Bichi.

-Tsohon ministan matasa da wasanni Barr. Solomong Dalung.

-Prof. Pat Utomi

-Buba Galadima

-Sen. Rufai Hanga

Alfijr

A yanzu haka ana cikin tsaka da gudanar da taron a Babban ɗakin taro na “National Conference Center” da ke babban birnin tarayya Abuja.

Karin bayani zai zo daga baya.

Slide Up
x