Gwamna Yusuf Ya Mika Sunan Murtala Garo Ga Majalisa Domin Tantance Shi A Mataimakinsa

FB IMG 1776840782911

Gwamnan Kano ya miƙa sunan Honourable Murtala Sule Garo domin tantance shi a zauren majalisar dokokin jihar Kano, a matsayin mataimakin gwamna.

Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan jihar Kano, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a shafin sa na Facebook.

Kafin wannan zabin an ga yadda kujerar mataimakin gwamnan ta tada kura a fadin jihar tsakanin manyan jiga-jigan ƴan siyasar jihar.

Wane fata kuke wa Gwamnan da Murtalan?

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *