Kungiyar Madrisatul kanzul khairul Limu’allim Sulaiman da Maiduguri ƙarƙashin reshenta da ke jihar kano ta naɗa Abdurrahman ABS a matsayin sabon shugaban a ranar Juma’a …
Kungiyar Madrisatul kanzul khairul Limu’allim Sulaiman da Maiduguri ƙarƙashin reshenta da ke jihar kano ta naɗa Abdurrahman ABS a matsayin sabon shugaban a ranar Juma’a …
Amaryar mahaddaciyar Alqur’ani ce, kuma ga dukkanin alamu sun tabbata amarya tana aiki da abibda ta koya na fadin Allah ba kamar wadansu ba. Alfijir …
Jami ar Aboubacar Ibrahim international ta garin Maradi da ke Jamhuriyar Nijar na taya daukacin Al’ummar Musulmin duniya barka da Sallar idin layya. Hakan na …
Alfijir Labarai ta rawaito Mai Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya sanar da Litinin, 19 ga watan Yunin 2023, a matsayin 1 …
Alfijir Labarai ta rawaito Maitamakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima ya ce yana neman afuwar al’ummar Musulmi bisa wasu kalamai da ya yi game da zaben …
Alfijr ta rawaito Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada ɗan majalisar Karamar Hukumar Binnin Jihar Kano mai barin gado Sha’aban Ibrahim Sharada matsayin sabon kwamishinan …
Alfijr ta rawaito hukumar Shari ah ta jihar Kano ta wallafa yadda nusabin zakka, sadaki da diyyar rai yake ta bana 1444 Ah 2023, kamar …
Alfijr ta rawaito wata kungiyar musulmi mai suna Ta’awunu Human Rights Initiative ta caccaki wani fim din Nollywood mai suna, ‘Osuwon Mi’ da bata sunan …
Alfijr ta rawaito shugaban wani sashi na bankin Polaris ta tura wa da ma’aikatan bankin musulmai da wata wasika mai dauke da umarnin hana su …
Alfijr ta rawaito Hukumar Shari’ar Musulunci ta jihar Kano ta samu sabbin mambobin kwamitin gudanarwa a ranar Alhamis 4 ga watan Agusta, 2022 kimanin mutane …
Alfijr Alfijr ta rawaito majalisar koli mai Kula da Al’amuran Masallacin Harami da Masallacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama, da safiyar asabar aka kawata Ka’aba …
Alfijr Alfijr ta rawaito Allah ya yi wa tsohon mai gadin kabarin Manzon Allah SAW, Agha Habeeb Muhammad al-Afari, rasuwa a yau Laraba. Habeeb kafin …
Alfijr Alfijr ta rawaito sama da Alhazai Miliyan daya ne suka hallara a Dutsen Arafat domin gudanar da aikin Hajjin shekarar 2022, a wannan rana …
Alfijr Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kaduna karkashin Gwama Nasiru El-Rufai ta saka dokar hana sallar idi sai an biya kudin filin kafin a gudanar …
Alfijr Alfijr ta rawaito Kasar Saudiyya ta sanar da ganin watan Dhul Hijjah na Babbar Sallah, sanarwar ta ce gobe Alhamis 30 ga watan Yuni …
Alfijr Alfijr ta rawaito sashen tsaro na farin kaya (DSS) sun kai samame wani gida da ke unguwar JMDB, a unguwar Tudun Wada da ke …
Alfijr ta rawaito Saudiyya ta yi Allah wadai da kalaman kakakin jam’iyyar Bharatiya Janata mai mulki ta Indiya na Batanci ga Annabi Muhammad (SAW). Mai …
Alfijr ta rawaito hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON ta sanar da tabbataccen farashin kudin kujerar aikin hajjin bana. Hukumar ta sanar da farashin Kudaden kamar …
Alfijr Alfijr ta rawaito Babban Khalifan Faidah Na Duniya Sheikh Khalifa Muhammadu Mahy Niass Ya Karbi Bakwancin tawagar mai karfi ta mai martaba Sarkin Kano …
Alfijr Alfijr ta rawaito wasu Musulmi a Jihar Sokoto sun gudanar da Sallar Idi a ranar Lahadi, sun ki bi umarnin Sarkin Musulmi Alhaji Muhammadu …