Littafin sirrin kwaciyar hankali Mijinki a jakarki matarka a aljihunka littafine da zai haska muku fitila dan ganin hanyar da ya dace kubi domin samun …
Littafin sirrin kwaciyar hankali Mijinki a jakarki matarka a aljihunka littafine da zai haska muku fitila dan ganin hanyar da ya dace kubi domin samun …
Mai Martaba Sarkin KanoAlh. Aminu Ado Bayero CFR,CNOL,JP Yana Farin Cikin Gayyatar Daukacin Al’ummar Musulmi MasoyaShugaban Mu Annabi Muhammad (S.A.W) Zuwa Wajen MauludinShugabanmu Annabi (S.A.W) …
Iyalan Marigayi Alh Sale Muhd Hadeja Dana Alh Jibrin Muhd Hotoro Na farin Cikin Gayyatarku Daurin Auren Yayan su AmaryaHaj Maryam Sale Fantimoti (Maman Mawaka) …
Amadadin Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayaro Mai Girma Dan Iyan Kano Alhaji Ahmad Ado Bayaro na farin cikin Gayyatar Alumma Masoya Mai …
Daga Aminu Bala Madobi Kamar yadda aka saba a duk lokacin bikin shagali, akan ci a sha, sannan asha shagali ta hanyar gayyato mawaka don …
Gwamnatin Jihar Ogun ta rufe wasu coci-coci guda uku saboda suna damun jama’ar yankunansu da kara. Alfijir Labarai ta rawaito da yake rufe cocinan a …
Daurawan matasa a garin Kwagwar dake Karamar Hukumar Gezawa sun rufe babban Masallacin garin tare da hana Sabon Limamin Garin Jan Sallar Juma’a saboda zargin …
Babban Limanin Masallacin Juma’a na Kasa, Farfesa Ibrahim Maqari ya yi tir da tsarin da wani Masallaci a Legas ya fito da shi na biyan …
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III ya sanar da ganin watan azumin Ramadana a Najeriya. Hakan na nufin gobe Litinin za ta kasance …
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji sa’ad Abubakar III ya yabawa dan kasuwar nan Alhaji Adamu Yahaya bisa gina katafaran masallacin juma’a da ya gina a …
A wani hadin gwiwa bisa jagorancin Sanata Ahmad Abubakar MoAllahyidi a karkashin inuwar Kungiyar Arewa New Agenda (ANA), ya kaddamar da gangamin da ya gudanar …
Iyalan Alhaji Abubakar Muhammad Bello Dana Alhaji Auwalu Inuwa Koki Suna gayyatar ƴan uwa da abokan arziki halartar auren ƴaƴansu Arushin AngoSuleiman Abubakar Da Zankadediyar …
Makarantar ma ahad Idrissiya Islamiyya dake unguwar Rijiyar Lemo a kano, sun gudanar da saukar Al’qur’ani mai girma ga dalibai 41, karo na 6. Alfijir …
Masarautar Sharifan Kano ta tabbatar da cewa Malam Mansur Mazaunin Unguwar Wambai Dorayi Babba da yake Ikirarin Sharifta ba Sharifi ba ne, tare da karyata …
Abduljalal Isa na Gayyatar yan uwa masoya Manzon Allah Sallahu Alaihi Wasallim maulidin da aka saba yi a duk shekera. Za a gabatar da Maulidin …
Jaruma Sayyada Raihan Imam (Ƙamshi) na Gayyatarku bikin Mauludin Manzon Allah (S.A.W.) a ranar Alhamis, wato 27 ga Rabi’ul Awwal, wanda ya yi daidai da …
Iyalan Marigayi Alh Yusuf Dandada Durumin Iya Dana Alh Abubakar Iya Sambo na Gayyatarku Ɗaurin Auren Yayansu Ka fatanin Iyalan na Gayyatar yan uwa da …
Kansila Hazel Johnson ya ce tubar ba ta buƙatar izinin tsarawa saboda amfani da shi a matsayin wurin ibada bai canza ba Alfijir Labarai ta …
Nuna murnar Maulidi duk yadda kayi, ko kayi taro, ko kayi sallah ko zikiri duk abu daya ne, mutukar ba a kaucewa hanya ba. Alfijir …