Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Addini

Addini, Labarai

Al’ummar Sokoto Sun Gudanar Da Sallar Idi, Sabanin Umarnin Sarkin Musulmi

Posted onMay 1, 2022May 1, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito wasu Musulmi a Jihar Sokoto sun gudanar da Sallar Idi a ranar Lahadi, sun ki bi umarnin Sarkin Musulmi Alhaji Muhammadu …

Addini, Labarai

Musulmi Duniya Za Su Azumci Watan Ramadan Har Sau Biyu A Shekarar 2030

Posted onApril 14, 2022April 14, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito wasu masu ilmin taurari sun ce a shekarar 2030 mai zuwa, Musulmin duniya za su yi azumin watan Ramadan har sau …

Addini, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Wasu Mutane Sun Dambace A Gaban Masallacin Ka’aba

Posted onApril 9, 2022April 9, 2022

Alfijr ta rawaito Rikici ya ɓarke a gaban Masallacin Ka’aba na Kasar Saudiyya yayin gudanar da aikin Umrah Jami’an tsaro na musamman da ke kula …

Addini, Labarai

An Yankewa Mubarak Bala Wanda Yayi Batanci Ga Annabi S A W Daurin Shekaru 24 

Posted onApril 6, 2022

An Yanke Wa Mubarak Bala, Da Yayi Batanci Ga Annabi SAW Daurin Shekaru 24 A Gidan Yari   Kotun daukaka kara ta yanke hukuncin dauri …

Addini, Labarai

YADDA AKE FITAR DA NISABI A TSARIN ADDININ MUSULUNCI

Posted onMarch 11, 2022

Alfijr Alfijr Labarai na muku barka da Juma a da fatan alheri ameen. YADDA AKE FITAR DA NISABI A wannan lokacin Giram din Gwal ďaya …

Addini, Labarai

YADDA NISABIN ZAKKA DA SADAKI DA DIYYAR RAI YAKE A HALIN YANZU

Posted onMarch 11, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar Shari ah ta jihar Kano ta rawaito yadda nusabin zakka, sadaki da diyyar rai yake ta bana kamar yadda ta …

Addini, Labarai

Allah Ya Yiwa Mahaifin Tsohon CP Na Kano Muhd Wakili Singham Rasuwa

Posted onFebruary 6, 2022February 6, 2022

Alfijr Alfijr Innalillahi wa inna ilaihirraji un, Allah Ya yi wa mahaifin Singham tsohon kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Alhaji Buba Turaki, rasuwa da safiyar …

Addini, Labarai

Hukumar Hisbah Ta Kano Ta Kama Wasu Motoci Makare Da Barasa

Posted onFebruary 6, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wasu motoci hudu dauke da kwalaben barasa sama da 4,200. Babban kwamandan hukumar Dr …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab