Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Al amuran Yau Da Kullum

IMG 20231117 WA0003 edit 194518742122921
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Budaddiyar Wasika Daga Hadakar kungiyoyin Matasa Masu Rajin ci gaban jihar Kano

Posted onNovember 17, 2023November 17, 2023

Gamayyar Ƙungiyoyin Matasa Masu Rajin Kare Jihar Kano. Sakamakon wata sanarwa da wasu daidaiku ke yi game da shirin nan na AGILE a Jihar Kano. …

📸MTN
Al amuran Yau Da Kullum, Lafiya

MTN ya magantu kan zancen yafe wa kwastamomi bashi a Nijeriya

Posted onNovember 11, 2023November 11, 2023

Kamfanin na MTN ya ce ma’aikatansa na iyakar kokarinsu domin magance matsalar. Alfijir Labarai ta rawaito Kamfanin sadarwa na MTN a Nijeriya ya fitar da …

📸Muhyi Facebook
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Rikicin Duniya! Hukumar CCB za ta gurfanar da Muhyi Magaji Rimin Gado

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

Hukumar kula da da’ar ma’aikata ta Code of Conduct Bureau, ta sanar cewa ta kammala dukkanin shirye-shirye na gurfanar da shugaban hukumar yaki da cin …

IMG 20231028 WA0006
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Budaddiyar Wasika Daga Tsohon shugaban Ma’aikatan Jihar Kano Alh Usman Bala

Posted onOctober 31, 2023October 31, 2023

Alhamdu Lillah! Alhamdu Lillah!! Alhamdu Lillah!!! Ni Alh Usman Bala Muhammad Mni., ina mai matukar baiyana godiya ga Allah Subhanahu wa Ta’ala; da yabani ikon …

📸Kakaki Hausa
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Mutane sun fasa rumbun ajiyar kayayyaki na Majilisan Dinkin Duniya

Posted onOctober 29, 2023October 29, 2023

Tun da safe, an ta kai hare-hare mita 50 daga asibitin,” a wata sanarwa da kungiyar ta fitar a shafin X. Alfijir Labarai ta rawaito …

FB IMG 1696915532733
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Kamfanin BUA Ya Ƙara Farashin Sikari, Fulawa, Da Spaghetti Bayan Ya Rage Farashin Siminti

Posted onOctober 10, 2023October 10, 2023

A wani yunkuri na ban mamaki, kamfanin BUA Ya Ƙara Farashin sikari, fulawa, da spaghetti, bayan sanar da Rage Farashin siminti. Alfijir Labarai ta rawaito …

FB IMG 1696828378690
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Buhari Ya Shiga Rayuwar Nadama Kan Yadda Yayi Mulkinsa — Solomon Dalung 

Posted onOctober 9, 2023October 9, 2023

Buhari mutumin kirki ne wanda ya aminta da makusantansa amma suka bata masa suna. Alfijir Labarai ta rawaito tsohon Ministan Wasanni da Ci gaban Matasa, …

best seller i
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Takaitattun labaran Yammacin Asabar 07/10/2023, 22/03/1445AH

Posted onOctober 7, 2023October 7, 2023

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin Tarayya ta sanar da dakatar da shirin N-Power har sai abin da hali ya yi.. Kotun Daukaka Kara ta dawo …

best seller i2
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Takaitattun Labaran Duniyar ranar Asabar 07/10/2023 22/03/1445AH

Posted onOctober 7, 2023October 7, 2023

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin jihar Katsina za ta tura ɗaliban makarantun gwamnati karatu waje. Wani mutu tabin hankali ya kashe mutum 8 sannan ya …

best seller 3
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Takaitattun Labaran Duniyana Yammacin Alhamis 05/10/2023 20/03/1445 AH

Posted onOctober 5, 2023October 5, 2023

Daga Baba Usman Gama Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Chidoka Osita, ya bukaci Shugaba Tinubu da ya sauka daga kan mukaminsa a mutunce saboda zargin …

no phone
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

KAMFANIN ZIRGA-ZIRGAR JIRAGEN SAMA NA CHIROMA TOURS LTD YA YI MUKU TANADI NA MUSAMMAN

Posted onOctober 5, 2023October 5, 2023

Kamfanin Chiroma Tours Ltd yayi fice wajen shiryawa matafiya kasashen duniya kyakkyawar visa da ingantaccen masauki a duk inda suka tsinci kansu a duniya, kama …

best seller i2
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Takaitattun labaran duniya a safiyar Alhamis 05/10/2023, 20/03/1445AH

Posted onOctober 5, 2023October 5, 2023

Daga Baba Usman Gama Fadar shugaban kasa tace takardun karatun Tinubu ba na bogi ba ne. Atiku zai gudanar da taron manema labarai na kasa …

best seller i2
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Takaitattun Labaran Duniya a Safiyar Laraba 04/10/2023 19/03/1445AH

Posted onOctober 4, 2023October 4, 2023

Daga Baba Usman Gama Majalisar Dattawa ta hana sabbin Sanatoci tsayawa takarar shugabancin majalisar. Rundunar sojin Najeriya za ta yi bincike a kan zargin rashin …

best seller i2
Al amuran Yau Da Kullum, Lafiya

Takaitattun Labaran DuniyaA Safiyar Talata 03/10/2023 18/03/1445AH

Posted onOctober 3, 2023October 3, 2023

Daga Baba Usman Gama ‘Yan bindiga sun shiga Jami’ar Usmanu Danfodiyo da ke Sokoto ranar Litinin da daddare inda suka je kasuwar mini market suka …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

WUF! Wani Matashi Ɗan Shekara 35 yayi Wuf Da Wata Mata Ƴar Shekaru 70

Posted onSeptember 21, 2023September 21, 2023

Wani matashi ɗan ƙasar Pakistan mai shekaru 35 ya angoce da wata dattijuwa ‘yar shekara 70 mutuniyar ƙasar Canada. Alfijir Labarai ta rawaito Na’eem ya …

Al amuran Yau Da Kullum, Lafiya

Yadda rayuwar Muhammadu Buhari ta kasance  bayan barinsa mulki

Posted onSeptember 14, 2023September 14, 2023

Muhammadu Buhari ya kwashe shekara takwas yana mulki inda ya rika shan yabo da suka kan yadda ya gudanar da mulkin Nijeriya Alfijir Labarai ta …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Ƙungiyoyin Kishin Al’ummar Kano KCSF, Sun Dakatar Da Shugaban Riko Na Ƙungiyar Ibrahim Waiya

Posted onSeptember 13, 2023September 13, 2023

Mambobin gamayyar ƙungiyoyin kishin al’umma na jihar Kano KCSF, sun bayyana dakatar da shugaban ƙungiyar na riƙo Ibrahim Waiya bisa zarginsa da rashin jagoranci na …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Darajar Naira ta kara raguwa a kasuwar masu zuba jari da fitar da kayayyaki

Posted onSeptember 12, 2023September 12, 2023

Darajar Naira a jiya Litinin ta rabu da Dala a yayin da ake musayar ta a kan Naira dari 773.50 a fannin masu zuba jari …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Ana Wata: Barkewar Gudawar Fasinja Tayi Sanadiyar Juyawar Jirgin Sama Yana Tsaka Da Tafiya Inda Ya Fito

Posted onSeptember 7, 2023September 7, 2023

Wani jirgin sama mallakin kamfanin sufuri na Delta da ke Amurka, wanda ke kan hanyarsa ta zuwa birnin Barcelona daga Atlanta ya juya ala-tilas bayan …

Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Kara Farashin Mitar Wutar Lantarki A Najeriya

Posted onSeptember 6, 2023September 6, 2023

Hukumar da ke kula da wutar lantarki ta Nijeriya (NERC) ta amince da karin farashin mitar wutar lantarki da ake biya a kasar.  Alfijir Labarai …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 6 … 10 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab